-
Gwamnatin Kano Za Ta Kai Karar Buhari In Yaki Tsayawa Takara A 2019
Apr 07, 2018 06:50Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewar gwamnatinsa a shirye ta ke ta dau mataki na shari'a a kan shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari matukar ya ki amincewa ya tsaya takarar shugabancin kasar a shekara ta 2019.
-
Shugaban Ghana Ya Kare Shirin Gwamnatinsa Na Barin Amurka Ta Jibge Sojojinta A Kasar
Apr 07, 2018 06:49Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo ya kare matsayar gwamnatinsa na amincewa da shirin gwamnatin Amurka na jibge sojojinta a kasar Ghanan, yana mai cewa hakan zai kara karfafa shirin tsaro da zaman lafiya a yankin Yammacin Afirka.
-
Bullar Cutar Kwalara Ta Lashe Rayukan Mutane Akalla 13 A Jihar Yoben Nigeriya
Apr 07, 2018 02:04Majiyar lafiya a jihar Yobe da ke tarayyar Nigeriya ta sanar da mutuwar mutane akalla 13 sakamakon bullar cutar kwalara a garin Gashuwa da ke karamar hukumar Bade a jihar ta Yobe da ke shiyar arewa maso gabashin kasar.
-
Wasu Motoci Biyu Da Aka Makare Da Bama-Bamai Sun Tarwatse A Kasar Somaliya
Apr 07, 2018 02:00Wasu motoci biyu da aka makare da bama-bamai sun tarwatse a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya tare da halaka mutum guda.
-
Shugaban Kasar Tunusiya Ya Ce: Tunusiya Tana da Cikakken Yancin Kai
Apr 07, 2018 01:58Shugaban kasar Tunusiya ya bayyana cewa: Duk da matsalolin da Tunusiya take fuskanta gami da matsin lamba a wasu bangarori amma kasar tana da cikakken yancin kai.
-
Afrika Ta Kudu : An Dage Zaman Shari'ar Jacob Zuma
Apr 06, 2018 10:17Kotun birnin Durban, a Afrika Ta Kudu, ta dage zaman shari'ar da ake wa tsohon shugaban kasar, Jacob Zuma, har zuwa ranar 8 ga watan Yuli mai zuwa.
-
Kenya Ta Sanya Ladan Dala 160,000 Ga Wanda Ya Bayyana 'Yan Ta'adda
Apr 06, 2018 09:53'Yan sanda a kasar Kenya sun sanya ladan dalar Amurka 160,000 ga duk wanda ya bayar da bayyanan da zasu kai ga cafke wasu 'yan ta'adda takwas da suke nema ruwa a jallo.
-
Rundunar Sojan Nijeriya Ta Kara Wa Wasu Sojoji 3,729 Girma Saboda Fada Da Boko Haram
Apr 06, 2018 05:10Babban hafsan sojojin kasa na Nijeriya, Laftanal Janar Tukur Yusuf Buratai ya amince da karin girma na musamman da aka yi wa wasu sojoji 3,729 da suka taka rawa a fadar da ake yi da 'yan kungiyar Boko Haram na Operation Lafiya Dole musamman wadanda suka shiga cikin hare-haren kwato dajin nan na Sambisa da ake kira da Operation DEEP PUNCH II.
-
Sabon Shugaban Saliyo Ya Bukaci Hadin Kan 'Yan Adawan Kasar
Apr 06, 2018 05:10Sabon shugaban kasar Saliyo, Julius Maada Bio, ya kirayi abokin hamayyarsa a zaben shugaban kasar da ya sha kaye wato Samura Kamara da yayi watsi da batun kalubalantar sakamakon zaben da yace zai yi, ya zo a tafi da shi don ci gaban kasar, yana mai ishara da yiyuwar ba shi wani mukami a sabuwar gwamnatin.
-
An Gurfanar Da Tsohon Shugaban Afirka Ta Kudu Jacob Zuma A Gaban Kotu
Apr 06, 2018 05:10A yau Juma'a, tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu, Jacob Zuma ya gurfana a gaban babbar kotun birnin Durban saboda zargin da ake masa na cin hanci da rashawa kan wani ciniki na makamai da suka kai dala biliyan 2.5 da aka yi tun a shekarun 1990.