-
MDD Ta Sanar Da Mutuwar Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya Biyu A Mali
Apr 06, 2018 01:59Rundunar dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD a kasar Mali MINUSMA ta sanar da mutuwar sojojinta biyu da kuma jikkatar wasu 10 na daban a wani hari da aka kai sansaninsu na Aguelhok dake arewa maso gabashin kasar Mali.
-
An Hana 'Yan Wasan Isra'ila Shiga Kasar Tunusiya
Apr 06, 2018 01:58Wata Kotu a Tunusiya ta haramtawa 'yan wasan Haramtacciyar kasar Isra'ila shiga kasar don halartar wasan Taekwondo.
-
Jagoran 'Yan Adawan Saliyo Ya Lashe Zaben Shugaban Kasar Zagaye Na Biyu
Apr 05, 2018 06:12Hukumar zaben kasar Saliyo ta sanar da dan takarar jam'iyyar adawa ta kasar Julius Maada Bio a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban shugaban kasar zagaye na biyu da aka gudanar, duk kuwa da abokin hamayyarsa ya ce zai kalubalanci sakamakon zaben.
-
Shirin Kasar Zimbabwe Na Kokarin Karfafa Alakarta Da Kasar China
Apr 05, 2018 02:16Shugaban kasar Zimbabwe ya jinjinawa kasar China kan irin goyon bayan da take bai wa Zimbabwe musamman a fuskar tattalin arziki da siyasa tare da bayyana aniyar kasarsa ta ci gaba da karfafa alaka da kasar ta China a bangarori da dama.
-
Moroko Ta Kai Karar "Polisario" A Gaban Majalisar Dinkin Duniya
Apr 05, 2018 02:12Ministan harkokin wajen kasar Moroko ya kira yi MDD da Aljeriya da su yi aiki da nauyin da ya rataya a wuyansu domin hana "Polisario" ci gaba da kai hari a yankin yammacin sahara
-
Chadi Za Ta Gina Wajen Adana Man Fetur Na Farko
Apr 05, 2018 02:07Shugaban kasar Chadi Idris Debey ne ya sanar da shirin gina wurin ajiye man fetur din domin magance matsalar da ka ita kunno kai ta karancin mai
-
Kamaru : An Ceto 'Yan Kasashen Waje 12 Da Ake Garkuwa Da Su
Apr 04, 2018 14:27Hukumomin Kamaru sun ce sojojin kasar sunyi nasara ceto wasu 'yan kasashen waje 12 da akayi garkuwa dasu a yankin masu magana da turancin Ingilishi.
-
Masar:An Yanke Hukunci Kan 'Yan Uwa Musulmi 190
Apr 04, 2018 14:26Wata Kotun hukunta manyan laifuka ta Sohag a Masar ta yanke hukincin dauri daga shekaru uku zuwa daurin rai da rai ga wasu mabiya kungiyar 'yan uwa musulmi 190 a wannan Laraba.
-
Kamaru : An Ceto 'Yan Kasashen Waje 12 Da Ake Garkuwa Da Su
Apr 04, 2018 06:49Hukumomin Kamaru sun ce sojojin kasar sunyi nasara ceto wasu 'yan kasashen waje 12 da akayi garkuwa dasu a yankin masu magana da turancin Ingilishi.
-
Taron Kasashen Chadi, Libiya, Nijar Da Sudan Kan Hanyoyin Karfafa Matakan Tsaro
Apr 04, 2018 06:48Kasashen Chadi, da Libiya, da Nijar, da kuma Sudan sun gudanar da wani taron yini guda a Birnin Yamai kan hanyoyin karfafa matakan tsaron iyakokin kasashen hudu.