-
Afirka Ta Tsakiya: An saki Mutane 15 Da 'Yan Bindiga Suka Yi Garkuwa Da Su
Apr 04, 2018 01:19Jami'an majalisar dinkin duniya sun sanar da cewa 'yan bindiga sun saki mutane 15 da suka yi garkuwa da su a rikicin baya-bayan nan a yankin yammacin kasar.
-
Rundunar Sojan Nijeriya Ta Kafa Kwamitin Binciko Musabbabin Harin Boko Haram Na Baya-Baya
Apr 03, 2018 12:51Kwamandan rundunar sojojin da ke jagorantar shirin fada da kungiyar Boko Haram na "Operation Lafiya Dole" a yankin arewa maso gabashin Nigeria, Manjo Janar Nicholas Rogers ya sanar da kafa wani kwamitin soja mai membobi hudu da nufin binciko mummunan harin da kungiyar Boko Haram ta kai a ranar Easter a Maiduguri, babban birnin jihar Borno.
-
Sojojin Kasar Libiya Sun Kaddamar Da Hare-Haren Fatattakar 'Yan ISIS Daga Yammacin Kasar
Apr 03, 2018 12:49Gwamnatin hadin kan kasa ta kasar Libiya ta sanar da cewa sojojin kasar sun fara kaddamar da wasu hare-hare da nufin fatattakan 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh (ISIS) daga yammacin kasar.
-
MDD Ta Nuna Alhini Kan Mutuwar Winnie Mandela
Apr 03, 2018 06:34Babban sakatare na MDD, Antonio Guterres ya nuna alhini kan mutuwar Winnie Madikizela-Mandela, tsohuwar matar marigayi Nelson Mandela kuma shugaban gwagwarmayar yaki da wariyar launin fata.
-
Guinea: Jam'iyyar Adawa Ta Dakatar Da Zanga zanga
Apr 03, 2018 05:43Shugaba Alpha Conde da jagoran 'yan adawa na kasar Cellu Dalein Diallo sun yi wata ganawa ta kud da kud inda suka tattauna kan rikicin siyasa na kasar.
-
Afirka Ta Kudu: Winnie Mandela Tsohuwar Matar Marigayi Nelson Mandela Ta Rasu
Apr 02, 2018 12:58Rahotanni daga kasar Afirka ta kudu sun ce Winnie Madikizela Mandela tsohuwar matar marigayi Nelson Mandela ta rasu.
-
Abdulfattah Sisi Ya Lashe Zaben Shugaban Kasar Masar
Apr 02, 2018 12:56Shugaban kasar Masar da ke kan kagarar mulki Abdulfattah Al-sisi ya sake lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar.
-
Najeriya : Boko Haram Ta Kashe Mutum 18 A Maiduguri
Apr 02, 2018 06:27Rahotannin daga Najeriya na cewa mutane a kalla 18 ne suka rasa rayukansu kana wasu 84 suka jikkata a wani hari da ake kyautata zaton na mayakan boko haram ne.
-
Nijar : Ba Zamu Tattauna Da Boko Haram Ba_Isufu
Apr 02, 2018 06:27Shugaba Isufu Mahamadu na Jamhuriya Nijar, ya bayyana cewa kasarsa ba zata tattauna da kungiyar boko haram ba.
-
Takkadamar Diflomatsiyya Tsakanain Cuba Da Zambiya
Apr 02, 2018 06:27Gwamnatin Zambiya ta ce bata ji dadin yadda jakadan kasar Cuba a kasar ya halarci bikin kafa samuwar jam'iyyar adawar kasar ba, tare da kira ga mahukuntan kasar ta Cuba dasu kira jakadan nasu.