-
Kungiyar Al Shabab ta yi ikrarin kashe dakarun Amison 59
Apr 02, 2018 01:57Kungiyar ta'addancin ta Al Shabab ta sanar da kashe dakarun sojan wanzar da zaman lafiya na kungiyar tarayyar Afrika Amisom da na gwamnatin Somaliya 59 a wasu jerin hare haren da ta kaddamar kan rundunar a yankin Bas-Shabelle, dake kudancin Magadisho babban birnin kasar Somaliya.
-
An Bukaci Ficewar Sojojin Sudan Daga Kawancen Saudiya A Yemen
Apr 02, 2018 01:56'Dan majalisar dokokin kasar Sudan ya bukaci kasarsa ta janye sojojinta daga cikin jerin kawancen kasashen larabawa bisa jagorancin kasar Saudiya a Yemen.
-
Masar Ta Bukaci Bude Binciken Kasa Da Kasa Kan Kisan Gillar Da Ake Yi Wa Palasdinawa
Apr 01, 2018 14:35Ministan harkokin wajen kasar Masar ya bukaci Kwamitin Kolin Kula da Kare Hakkin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya da ya hanzarta bude bincike a Palasdinu.
-
Yan Kungiyar Al-Shabab Sun Kashe Sojojin Uganda Masu Yawa A Kudancin Kasar Somaliya
Apr 01, 2018 14:30Yan kungiyar Al-Shabab ta Somaliya sun kai farmaki kan sansanin dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na kungiyar tarayyar Afrika "AMISOM" da ke kudancin kasar Somaliya, inda suka kashe sojoji masu yawa.
-
Fadar Shugaban Nijeriya Ta Mayar Wa TY Danjuma Da Martani
Apr 01, 2018 00:37Fadar shugaban Nijeriya, a karon farko, ta mayar da martani ga kalaman tsohon shugaban sojojin kasar Laftanar Janar T.Y. Danjuma inda ya kirayi al'ummar kasar da su dau makami don kare kansu, tana mai bayyana wannan kalamai na sa a matsayin abin ban mamaki wanda ba abin da zai haifar in ban da karen tsaye ga doka da oda.
-
'Yan Adawa Sun Zargi Jami'an Tsaro Da Hana Mutane Fitowa Zaben Saliyo
Apr 01, 2018 00:37A daidai lokacin da al'ummar Saliyo suke jiran sakamakon zaben shugaban kasar zagaye na biyu da aka gudanar a jiya asabar, dan takarar jam'iyyar adawa ta kasar ta Sierra Leone Peoples Party (SLPP), Julius Maada Bio ya dora alhakin rashin fitowar al'umma da aka fuskanta a kan yadda jami'an tsaro suka mamaye wajajen kada kuri'ar.
-
Kotun ICC Ta Sanar Da Kame Daya Daga Cikin 'Yan Ta'addan Kasar Mali
Apr 01, 2018 00:35Kotun kasa da kasa mai shari'ar laifuffukan yaki (ICC) ta sanar da kame daya daga cikin 'yan kasar Mali da ake zargi da aikata laifuffukan yaki da take hakkokin bil'adama da aka tafka a kasar Mali din.
-
Alaka Na Kara Tsami Tsakanin Sudan Da Saudiya
Mar 31, 2018 14:41A cikin 'yan kwanakin nan ana ci gaba da samun sabani tsakanin mahukuntan biranan Khartoum da Riyad, bayan da sudan ta fidda rai kan taimakon da saudiya ta yi alkawarin bata, lamarin da ya sanda take kusantar kasashen Qatar da Turkiya
-
Shugaban Kasar Botswana Ya Yi Murabus
Mar 31, 2018 14:38Shugaban kasar Botswana ya yi murabus tare da meka ragamar milkin kasar ga mataimakinsa
-
An Kame Sama Da Mutane Dubu A Habasha
Mar 31, 2018 14:37'Yan sanda a kasar Ethiopia sun kame sama da mutane dubu kan zarkin taka dokar ta bace a kasar