-
Sudan:An Kame Malaman Jami'o'i Da "Yan Jarida
Feb 13, 2019 15:29Jami'an tsaron kasar Sudan sun kame malaman jami'oi da kuma wasu 'yan jarida a jiya Talata
-
Nijar : An Kafa Dokar Hana Fitar Dare A Tillaberi
Feb 13, 2019 09:10A wani mataki na karfafa matakan tsaro hukumomi a jihar Tillaberi sun sanar da kafa dokar hana fitar dare.
-
An Kama Yan Jarida Da Malaman Jami'a Da Dama A Kasar Sudan.
Feb 13, 2019 03:35Wasu labarai daga kasar Sudan sun bayyana cewa an kama yan jarida da kuma malaman jami'o'i a wasu tarorroka da suke gudanarwa a wurare daban-daban a birnin Khartum babban birnin kasar a jiya Talata.
-
Taron Shuwagabannin Kasashen Afrika Da Batun Warware Matsalar Yan Gudun Hijira A Nahiyar
Feb 13, 2019 03:33Shuwagabannin kungiyar tarayyar Afrika sun fara taronsu na 32 a birnin Adisababa na kasar Habasha, tare da fatan samar da hanyar warware matsalolin yan gudun hijira da bakin haure, duk da cewa kasashen yankin suna fama da wasu matsolin wadanda suka hada da na tattalin arziki da siyasa.
-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil'adama 3 A Kasar Masar Sun Bukaci A Dakatar Da Kisan Yan Adawa
Feb 13, 2019 03:27Wasu kungiyoyin kare hakkin bil'adama guda ukku a kasar Masar sun bukaci gwamnatin kasar ta dakatar da kisan yan adawa da kuma rungumi tattaunawa da fahintar juna da su.
-
Gobara Ta Lalata Katunan Zabe 4965 A Ofishin Hukumar Zabe A Jihar Anambara
Feb 13, 2019 03:22Kwanaki hudu kacal kafin a gudanar da zaben shugaban kasa a Najeriya gobara ta lalata katunan zabe 4,695 a ofishin hukumar zabe a garin Awka na jihar Amanbara a tarayyar Najeriya a jiya Talata.
-
Mun Kai Hari Chadi Don Murkushe Juyin Mulki Inji Faransa
Feb 12, 2019 13:55Faransa ta sanar da cewa gungun 'yan tawayen data kai wa hari a kasar Chadi, na shirin yin juyin mulki ne wa gwamnatin shugaba Idriss Deby na Chadi ne.
-
AU Ta Bukaci Manyan Kasashen Duniya Su Daina Tsoma Baki A Harkokin Libiya
Feb 12, 2019 13:06Kungiyar tarayya Afrika (AU), ta yi kira ga manyan kasashen duniya dasu daina tsaoma baki a cikin al'amuran cikin gida na kasar Libiya da rikici ya daidaita.
-
Rikicin Gabanin Zabe Ya Yi Ajalin Mutum 3 A Senegal
Feb 12, 2019 12:35Jami'an tsaron Jandarma a Senegal, sun cafke mutane 24, bayan wani rikicin gabanin zabe da ya yi sanadin mutuwar mutane akalla uku a garin Tambacounda dake gabashin Dakar babban birnin kasar.
-
Kamaru: An Kashe Mutane 4 A Yankin Masu Magana Da Harshen Turancin Ingilishi
Feb 12, 2019 03:46Majiyar gwamnatin kasar Kamaru ta sanar da cewa; An kashe mutane 4 a yankin masu magana da harshen turancin ingilishi