-
Rikicin Kabilanci Ya Ci Rayukan Mutum 40 A Kwango
Mar 13, 2018 15:32Akalla mutum 40 ne suka rasa rayukansu sanadiyar rikicin kabilanci a jamhoriyar demokaradiyar Kwango
-
An Yanke Hukuncin Kisa Kan Wasu 'Yan Ta'adda 12 A Aljeriya
Mar 13, 2018 15:32Wata kotu a kasar Aljeriya ta yanke hukuncin kisa kan wasu 'yan ta'adda 12 a kasar
-
Tattalin Arzikin Arewacin Afirka Ya Bunkasa Da Kashi 4.9
Mar 13, 2018 15:32Bankin bunkasa tattalin arzikin Afirka ya sanar da cewa kashi 4.9 na arzikin kasashen arewacin Afirka ya bunkasa a shekarar 2017 din da ta gabata.
-
Zaben Saliyo: Za a Sake Kirga Kuri'un Wasu Mazabu Kafin Sanar Da Sakamakon Karshe
Mar 13, 2018 07:48Hukumar zaben kasar Saliyo (NEC) ta ce za ta sake kirga kuri'un da aka kada a wasu mazabu 72 na kasar a daidai lokacin da take fatan za ta sanar da sakamakon zaben na karshe a wani lokaci a yau din nan Talata.
-
An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Mu'ujizar Ilimi Na Alkur'ani A Masar
Mar 13, 2018 07:47Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewa an bude taron kasa da kasa na shekara shekara kan 'Mu'ujizar Ilimi Na Alkur'ani Da Sunna' karo na goma a jami'ar Al-Mansuriyya ta kasar Masar.
-
Nijar Ta Sake Fatali Da Bukatar Italiya Na Jibge Mata Sojoji
Mar 13, 2018 02:23A Karo na biyu, gwamnatin Nijar ta ki amuncewa da bukatar kasar Italiya na jibge sojojinta a cikin kasar ta Nijar.
-
Sudan Ta Kudu : An Sallami Ministan Kudi Da Wani Babban Jami'in Tsaro
Mar 13, 2018 02:23Shugaba Salva Kiir, na Sudan ta Kudu, ya sallami ministan kudi na gwamnatinsa, Stephen Dhieu Dau, da kuma babban jami'in kula da horo da leken asiri na rundinar sojin kasar, Marial Chanoung.
-
An Kirayi Gwamnatin Tanzaniya Da Ta Gudanar Da Gyarar Fuska A Kundin Tsarin Mulkin Kasar
Mar 12, 2018 16:01Wani dan Majalisar Dokokin Tanzaniya ya jaddada bukatar gudanar da gyarar fuska a kundin tsarin mulkin kasar.
-
Majalisar Somaliya Ta Ki Amincewa Da Yarjejeniyar Da Wasu Kasashe Suka Cimma Da Yankin Somaliland
Mar 12, 2018 15:59Majalisar Dokokin Kasar Somaliya ta kada kuri'ar rashin amincewa da yarjejeniyar da aka cimma tsakanin bangarori uku wato kasar Habasha da Hadaddiyar Daular Larabawa da kuma Somaliland da ke cin kwarya-kwaryar gashin kai a kasar Somaliya.
-
'Yar Wasan Kasar Aljeriya Ta Ki Karawa Da 'Yan Wasan H.K.Isra'ila
Mar 12, 2018 07:24A ci gaba da kyamar da ake nuna wa yahudawa 'yan mamaya, 'yan wasan kokawa na kasar Aljeriya sun ki amincewa su kara da 'yan wasan haramtacciyar kasar Isra'ila a gasar kokawar da ake yi a kasar Moroko.