-
Zaben Saliyo: Sakamako Na Nuna Cewa Jam'iyyar SLPP Ta 'Yan Adawa Na Kan Gaba
Mar 12, 2018 07:23Sakamakon baya-baya da hukumar zaben kasar Saliyo ta fitar a jiya Lahadi, na zaben shugaban kasar ga aka gudanar a ranar 7 ga watan Maris din nan, na nuni da cewa jam'iyyar SLPP, babbar jam'iyyar adawa ta kasar na kan gaba da kuri'u 15,000 a kan jam'iyyar APC mai mulki.
-
Demokradiyyar Congo: Ana Ci Gaba Da Samun Tashin Hankali A Yankin Ituri
Mar 12, 2018 05:51Ministan harkokin cikin gidan kasar ta Demokradiyyar Congo Henri Mova ne ya sanar da haka, yana mai nuna damuwarsa akan lamarin
-
Bankin Duniya Ya Yi Gargadi Akan Tattalin Arzikin Kasar Moroko
Mar 12, 2018 05:48Kamfanin dillancin labarun Xinhua ya ce; Wajibi ne ga kasar ta Moroko da ta kawar da matsalaolin da suke gabata, idan tana son kare ci gaban da ta samu a tattalin arzikinta
-
Kalubalen Da Ke Jiran Zababben Shugaban Kasa A Saliyo
Mar 12, 2018 01:55Rahotonni suna bayyana cewa: Sakamakon zaben shugaban kasa na farko-farko a kasar Saliyo yana nuni da cewa: Babu dan takarar da zai samu yawan kuri'un da ake bukata wato fiye da kashi 55 cikin dari da hakan zai bashi damar lashe zabe lamarin da zai kai ga gudanar da zaben shugabancin kasar zagaye na biyu.
-
Somalia Ta Yi Gargadi Dangane Da Yin Katsalandan A Cikin Harkokinta Na Cikin Gida
Mar 11, 2018 14:34Shugaban kasar Somalia ya bayyana cewa ba za su amince da duk wani katsalandan daga wata kasa a cikin harkokin kasarsu ba.
-
Taron Karawa Juna Sani Kan Tsarin Harkokin Kudi A Musulunci A Kasar Ghana
Mar 11, 2018 14:31Za a gudanar da wani taron karawa juna sani harkokin kudi a mahangar addinin musulunci a kasar Ghana.
-
Tashin Bam Ya Hallaka Sojojin Somaliya 4
Mar 11, 2018 07:22Akalla sojojin somaliya 4 suka rasa rayukansu sanadiyar tashin Bam a Magadushu babban birnin kasar
-
An Kashe 'Yan Ta'adda 16 A Tsibirin Sinai Na Masar
Mar 11, 2018 07:22Rundunar tsaron Masar ta sanar da hallaka 'yan ta'adda 16 a wani farmaki da suka kai yankin tsibirin Sinai.
-
Akwai Yiyuwar Zuwa Zagaye Na Biyu A Zaben Shugaban Kasar Saliyo
Mar 11, 2018 07:22Hukumar zaben Saliyo ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar ranar Laraba da ta gabata
-
An Ceto Bakin Haure 335 A Gabar Ruwan Libiya
Mar 11, 2018 02:22Jami'an tsaron gabar ruwan Libiya, sun yi nasara ceto bakin haure 335 a gabar ruwan yammacin kasar, a lokacin da suke kokarin tsallakawa Turai ba bisa ka'ida ba.