-
Zaben Saliyo : Dan Takara Jam'iyya Mai Mulki Ne Ke Kan Gaba
Mar 11, 2018 02:22Wani kwarya-kwarya sakamakon da hukumar zabe a Saliyo, ta fitar ya nuna cewa dan takara jam'iyya mai mulki ne a kasar, ke kan gaba a kidayar kuri'un da ake.
-
Nijar : Kungiyoyin Addinin Islama Sun Sa Baki A Takaddama Kan Dokar Haraji
Mar 11, 2018 02:21Kungiyoyin addinin Islama a Jamhuriyar Nijar, sun yi kira ga bangarorin da ke ja in ja kan sabuwar dokar harajin kasar su zauna kan teburin sulhu don samar da zaman lafiya a kasar.
-
Gabon Ta Sanar Da Anniyar Janye Sojojinta Daga Tawagar MINUSCA
Mar 11, 2018 02:21Kasar Gabon ta sanar da aniyarta ta janye sojojinta 450, daga cikin tawagar wanzar da zaman lafiya ta MDD, dake aiki a Jamhuriya Afrika ta Tsakiya.
-
Masar: An Yanke Wa "Yan Adawa 10 Hukuncin Kisa
Mar 10, 2018 15:34Jaridar "Yaun Sabi'i' da ake bugawa a Masar ta ce baya ga mutane 10 da aka yanke wa hukuncin kasar an kuma daure wasu biyar hukuncin daurin rai da rai.
-
Senegal: An Hana 'Yan Adawa Yin Gangami Akan Demokradiyya
Mar 10, 2018 15:33'Yan sandan kasar ta Senegal sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye wajen tarwatsa mutanen da suka amsa kiran jam'iyyun hamayya na yin Zanga-zanga.
-
Mali: Nakiya Ta Kashe Sojoji 10
Mar 10, 2018 15:32Tashar talabiji din France24 ta ambato majiyar tsaron Mali tana cewa wata nakiya da aka dasa a bakin hanya ta tashi da motar sojojin kasar a yankin Dioura.
-
Najeriya: An kashe Mutane 10 A grin Daffo Da Ke Jahar Plateau
Mar 10, 2018 15:31Kamfanin dillancin labaru na Xinhua ya ambato majiyar tsaro na cewa wadanda aka kashe din sun kunshi mata biyar da karamin yaro guda sai maza hudu.
-
An Yi Afuwa Ga 'Yan Kaso 645 A Masar
Mar 10, 2018 08:22Shugaban kasar Masar yayi afuwa tare da bayar da umarnin sakin 'yan kaso sama da dari shida a kasar.
-
Tashin Nakiya Ya Hallaka Sojojin Mali 4
Mar 10, 2018 08:22Akalla Sojojin Mali 4 ne suka rasa rayukansu sanadiyar tashin nakiya a tsakiyar kasar
-
Rasha Ta Nuna Goyon Bayanta Na Bawa Afirka Kujerar Din Dindin A Kwamitin Tsaro Na MDD
Mar 10, 2018 08:21Ministan harakokin wajen kasar Rasha ya ce Masco na goyon bayan a bawa Afirka kujerar din dindin a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya.