-
Hadin Gwiwa Tsakanin Kasashen Libiya Da Sudan A Fagen Kwace Makamai A Hannun Jama'a
Mar 05, 2018 08:58Wata kungiyar kare hakkin bil-Adama a Libiya ta sanar da shirin kasar na hada kai da kasar Sudan a fagen kwace makamai a hannun jama'a da suka mallaka ba a kan doka ba.
-
Sudan Ta Kubutar Da Bakin Haure Daga Hannun Masu Fataucin Mutane A Kasar
Mar 05, 2018 08:57Shugaban rundunar 'yan sandan birnin Khartum fadar mulkin kasar Sudan ya sanar da kwato bakin haure fiye da 170 daga hannun wata kungiya da take sace mutane tare da fataucinsu a kasar.
-
Kamfanin NNPC A Nigeria Ya Ce Yana Kashe Naira Miliyon N774 Don Tallafawa Farashin Manfetur A Kasar
Mar 05, 2018 03:48Shugabban kamfanin NNPC mai haka da sarrafa man fetur a tarayyar Najariya ya bayyana cewa kamfaninsa yana biyan Naira miliyon N774 a ko wace rana don tallafawa farashin man fetur ya tsaya kan N145 a kan ko wace lita.
-
An Kama Asalin Wadanda Ake Tuhuma A Hare-Haren Wagadugu Na Kasar Borkina Faso.
Mar 05, 2018 03:34Gwamnatin kasar Borkin Faso ta bada sanarwan kama asalin wadanda ake zaton sune suka kai hare-haren kan ofishin jakadancin kasar Faransa da kuma hedkwatan sojojin kasar a kwanakin da suka gabata a birnin Wagadugu babban burnin kasar..
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwa Akan Rikicin Kabilancin Kasar Congo
Mar 04, 2018 15:30Dakarun tabbatar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a Congo Sun yi tir da fadan kabilancin da ya faru a cikin kasar.
-
Wani Sabon Sabani Ya Kunno kai Tsakanin Kasashen Masar Da Turkiyya
Mar 04, 2018 08:55Wani sabon sabani tsakanin kasashen Masar da Turkiyya ya sake kunno kai bayan da Masar ta sake samun nasarar gano yankuna masu dauke da iskar gas da man fetur a kusa da kan iyakarta da kasar Cyprus.
-
Sojojin Masar Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Yankin Sina Na Kasar
Mar 04, 2018 08:45Rundunar sojin Masar ta sanar da kashe wasu gungun 'yan ta'adda ta mutane goma a ci gaba da samamen da sojojin suke gudanarwa a yankin Sina da ke arewacin kasar.
-
Kungiyar Al-Qa'ida Ta Dauki Alhakin Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birnin Ouagadougou
Mar 04, 2018 02:24Wata kungiyar ta'addanci da ke da alaka da kungiyar Al-Qa'ida ta dauki alhakin harin ta'addancin da aka kai birnin Ouagadougou, babban birnin kasar Burkina Faso a shekaran jiya Juma'a da yayi sanadiyyar mutuwar mutane kimanin mutane 30, ciki kuwa har da maharan su takwas.
-
Don Tabbatar Da Tsaron Makarantu, Shugaban Dakarun Civil Defence Ya Koma Jihar Borno
Mar 04, 2018 02:23Babban kwamandan dakarun tsaro na Civil Defence na Nijeriya, Abdullai Gana, ya koma jihar Borno da zama, biyo bayan umurnin da shugaba Muhammadu Buhari Nijeriya ya bayar na ya koma can din don taimakawa sauran hukumomin tsaron kasar tabbatar da tsaro a yankin da ke ci gaba da fuskantar hare-haren ta'addancin Boko Haram.
-
Rawar H.K. 'Isra'ila' Wajen Dakile Zanga-Zangar Adawa Da Gwamnati Kamaru
Mar 04, 2018 02:22Rahotanni sun bayyana cewar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta aike da sojoji da jami'an tsaronta da nufin taimakawa gwamnatin Paul Biya na kasar Kamaru wajen kawo karshen zanga-zangar kin jinin gwamnati da al'ummar kasar suke yi.