-
MDD Ta Dakatar Da Aikin Agaji A Arewa Maso Gabashin Nijeriya Bayan Harin B/Haram
Mar 04, 2018 02:22Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da dakatar da ayyukan agajin da take gudanarwa a yankin Arewa maso Gabashin Nijeriya bayan wani hari da ake zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne suka kai da yayi sanadiyyar mutuwar wasu jami'an ba da agajinta su 3 da kuma batar wasu ukun na daban da ake zaton an sace su ne.
-
Turkiyya : Erdogan Ya Kammala Ran Gadinsa A Afrika
Mar 03, 2018 13:05Shugaba Racep Tayyip Erdogan na Turkiyya, ya kammala gajeren ran gadin da ya kaddamar a wasu kasashen nahiyar AFrika.
-
Al'Shabab Ta Kashe Sojin Somaliya Hudu
Mar 03, 2018 12:42Wani harin kunar bakin da aka kai da mota a wani barikin soji a arewa maso gabashin Mogadisho, ya yi ajalin wani sojin Somaliya guda.
-
Sudan Da Masar Sun Sake Kulla Dangantar Diflomatsiyya
Mar 03, 2018 11:28Kasashen Sudan da Masar sun sanar da sake kulla huldar diflomatsiyya a tsakaninsu, a cewar ministan harkokin wajen Sudan.
-
Kungiyar G5 Sahel Ta Yi Tir Da Harin Burkina Faso
Mar 03, 2018 11:02Shugaba Isufu Mahamadu na Jamhuriya Nijar, kana shugaban kungiyar kasashen gungun G5 Sahel, ya yi tir da allawadai da jerin hare haren ta'addancin da wasu 'yan bindiga suka kai a birnin Ouagadugu na kasar Burkina Faso a jiya Juma' a.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Ana Ci Gaba Da Samun Bullar Tashe-Tashen Hankula A Mali
Mar 03, 2018 09:02A rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar yana nuni da cewa: Ana ci gaba da samun bullar matsalar tashe-tashen hankula a kasar Mali.
-
Duniya Tana Ci Gaba Da Yin Tofin Allah Tsine Kan Harin Ta'addancin Da Aka Kai Burkina Faso
Mar 03, 2018 09:01Kasashen Afrika uku sun yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai birnin Ouagadougou fadar mulkin kasar Burkina Faso a jiya Juma'a.
-
Zimbabwe: Babbar Jam'iyyar Adawa Ta Fitar Da Dan Karar Neman Shugabancin Kasa
Mar 03, 2018 02:20Bababr jam'iyyar adawa a kasar Zimbabwe MDC ta fitar da dan takararta a zabe shugaban kasa da a za a gudanar a kasar a cikin wannans hekara ta 2018.
-
An Sanar Da Ranar Gudanar Da Zaben 'Majalisar Dattijan Na Farko A Ivory Coast
Mar 03, 2018 02:20Hukumar zabe mai zaman kanta a kasar Ivory Coast ta ayyana ranar da za a gudanar da zaben majalisar dattijai na farko a kasar.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah Wadai Da hare Hare A Ouagadougou Na Burkin Faso
Mar 03, 2018 02:20Majalisar dinkin duniya ta fitar wani bayani da ke yin Allah wadai da kakkausar murya dangane da hare-haren da aka kaddamar a jiya Juma'a a birnin Ouagadougou fadar mulkin kasar Burkina Faso.