-
Zanga-Zangar Adawa Da Cin Zarafin Mata A Kenya
Mar 02, 2018 15:32Dariruwan matan kenya sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da yadda ake cin zarafinsu a Nairobi babban birnin kasar
-
Rikicin Kabilanci Ya Ci Rayukan Mutane Da Dama A Kasar Kwango
Mar 02, 2018 15:31Majiyar tsaron jamhoriyar Demokaradiyar Kwango ta sanar da hallakar mutane da dama sanadiyar rikicin kabilanci a jahar Ituri dake arewa maso gabashin kasar
-
An Kai Harin Ta'addanci A gefen Babban Birnin Somaliya
Mar 02, 2018 15:28Majiyar Tsaron Somaliya ta sanar da kai harin ta'addanci a barikin soja dake gefen Magadushu babban birnin kasar
-
An Kai Hari Ouagadougou Babban Birnin Burkina Faso
Mar 02, 2018 15:26Wasu ‘yan bindiga sun buda wuta a kusa da ofishin jadakancin kasar Faranda da ke Ouagadougou babban birnin kasar Burkina Faso, kafin daga bisani su wuce zuwa shalkwatar tsaron kasar.
-
Yan Kungiyar Boko Haram Sun Kashe Mutane Akalla 4 A Garin Rann Na Jihar Bornon Nigeriya
Mar 02, 2018 08:34'Yan kungiyar Boko Haram sun kaddamar da wani mummunan harin wuce gona da iri kan garin Rann da ke karamar hukumar Kala Balge a jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya, inda suka kashe mutane akalla hudu.
-
Ivory Coast Ta Sanar Da Ranar Zaben 'Yan Majalisun Dattijai Na Farko A Kasar
Mar 02, 2018 08:33Hukumar zabe mai zaman kanta a Ivory Coast ta sanar da ranar gudanar da zaben 'yan Majalisun Dattijai na farko a tarihin kasar.
-
Turkiyya Ta Bayyana Shirinta Na Bunkasa Alakar A Bangarori Da Dama Da Kasashen Afrika
Mar 02, 2018 08:31Shugaban kasar Turkiyya ya bayyana jin dadinsa da yadda ake ci gaba da samun bunkasar alaka tsakanin kasarsa da kasashen nahiyar Afrika.
-
Gwamnatin Libiya Ta Bukaci Dakatar Da Bude Wuta A Yankin Kudancin Kasar
Mar 02, 2018 08:29Gwamnatin hadin kan kasar Libiya ta bukaci hanzarta dakatar da bude wuta a garin Sabha da ke kudancin kasar.
-
Dubban Bakin Haure Yan Kasar Gambia Da Suka Makale A Libya Za Su Koma Gida
Mar 01, 2018 15:33Hukumar kula da yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya a kasar Libya ta bada sanarwan cewa zata maida dubban bakin haure yan kasar Gambia zuwa gida.
-
Cutar Sankarau Ta Kashe Mutane 7 Sannan Wasu Da Dama Suna Asbiti A Jihar Katsina
Mar 01, 2018 15:32Akalla mutane 7 ne aka tabbatar da mutuwarsu sanadiyyar kamuwa da cutar sankarau sannan wasu da dama suna kwance a asbiti a jihar katsani na tarayyar Nigeria.