-
Sojojin Masar Sun Halaka Yan Ta'adda 13 A Yankin Sinaa
Mar 01, 2018 15:31Sojojin kasar Masar sun bada labarin halaka yan ta'adda kimani 13 a yankin Sinaa a yau Alhamis
-
Najeriya : Cutar Zazzabin Lassa Ta Yi Ajalin Mutum 72
Mar 01, 2018 07:47Wani rahoto da hukumar lafiya ta duniya ta fitar ya nuna cewa mutane 72 ne suka rasa rayukansu a Najeriya, sanadin kamuwa da cutar zazzabin Lassa.
-
Mali : Bom Ya Kashe Jami'an Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD 4
Mar 01, 2018 07:47Majalisar Dinikin Duniya ta tabbatar da mutuwar wasu jami'an na kiyaye zaman lafiya hudu a Mali, a lokacin da motarsu ta taka wasu boma-bomai.
-
Mahukuntan Burundi Sun Zargi MDD Da Kokarin Kara Ruruta Wutan Rikici A Kasar
Mar 01, 2018 03:28Mataimakin shugaban kasar Burundi ya bayyana furucin da shugaban Kwamitin Kolin Kula da Kare Hakkin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya yi kan kasarsa a matsayin kokarin kara ruruta wutan rikici da tashe-tashen hankula a kasar.
-
Masar: Hatsarin Jirgin Kasa Ya Ci Rayuka 18
Feb 28, 2018 15:26Majiyar sufuri daga kasar Masar din ta ce jirage kasa biyu ne suka yi karo da juna a gundumar al-Buhairah inda nan take mutane 18 suka kwanta dama.
-
Rwanda: Za A Rufe Wuraren Ibada Fiye Da 700 Daga Gobe Alhamis
Feb 28, 2018 15:22Gwamnatin kasar ta Rwanda ta dauki matakin rufe majami'u fiye da 700 saboda babu tsaro da kuma tsafta a cikinsu
-
An Dage Shari'ar Wadanda Ake Zargi Da Juyin Mulki A Burkina Faso
Feb 28, 2018 07:43A Burkina Faso an dage zaman shari'ar wadanda ake zargi da yunkurin kifar da gwamnati a watan Satumba na 2015, da aka fara a jiya Talata.
-
Najeriya : An Kafa Kwamitin Binciken Sace 'Yan Makarantar Dapchi
Feb 28, 2018 07:42Gwamnatin Najeriya, ta sanar da kafa wani kwamitin da zai binciki hakikanin abunda ya faru kan sace 'yan matan makarantar sakadaren Dapchi dake jihar Jobe a arewa maso gabashin kasar.
-
Nijar : An Kame Lita 300,000 Na Man Fetur Din Sumogal
Feb 28, 2018 06:52Jami'an kwastom a birnin Yamai na Jamhuriya Nijar, sun kame sama da Lita 300,000 na man fetur din sumogal da aka shigo da shi daga Najeriya.
-
Shugaban Kasar Sudan Ya Yi Garanbawul Ga Shugabanin Tsaron Kasar
Feb 28, 2018 02:48Shugaban kasar Sudan Omar Hassan al-Bashir ya yi garambawul ga shugabannin sojoji da sauran hukumomin tsaro na kasar.