-
Tsawaita Dokar Ta Bace Na Watanni Uku A Jahar Diffa Ta Jamhuriyar Nijer
Feb 28, 2018 02:47Gwamnatin jamhuriyar Nijer ta sanar da tsawaita dokar ta bace a yankunan da suke fama da matsalar hare-haren 'yan ta'adda na kasar
-
Jami'an Sojin Najeriya Da Na Kamaru Sun Ce Sun Kashe 'Yan Boko Haram 35
Feb 27, 2018 15:59Rundunar sojin Najeriya da ke yaki da Boko Haram ta ce a wani farmaki na hadin gwiwa da suka kai tare da sojojin Kamaru a kan wuraren buyar 'yan Boko Haram, sun kashe 35 daga cikin mayakan kungiyar.
-
An Fara Shari'ar Wadanda Ake Zargi Da Juyin Mulki A Burkina Faso
Feb 27, 2018 07:47Yau Talata, an fara shari'ar wandanda ake zargi da yunkurin juyin mulki a watan Satumba na 2015 a Burkina Faso.
-
Afrika Ta Kudu : Ramaphosa, Ya Nada Sabuwar Gwamnati
Feb 27, 2018 06:29Sabon shugaban Afrika, Cyril Ramaphosa, ya kafa sabuwar majalisar ministocinsa mai mambobi kimanin talatin.
-
Rikicin Kabilanci Ya Lakume Rayukan Mutane 22 A Congo
Feb 27, 2018 04:39Rikicin kabilanci a arewacin Democradiyyar Congo ya lakume rayukan mutane akalla 22
-
Nakiya Ta Kashe Sojan Najeriya Guda A Jihar Borno
Feb 27, 2018 04:38Majiyar sojojin Najerya a jihar Borno ta bayyana cewa soja guda ya rasa ransa a lokacinda motar da yake tukawa ta taka nakiya a gefen tati a wani wuri a jihar.
-
Ci Gaba Da Karuwar Tashe-Tashen Hankula A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo
Feb 27, 2018 01:51Zanga-zangar nuna adawa da gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta baya -bayan nan ta rikide zuwa tarzoma a birnin Kinshasa fadar mulkin kasar lamarin da janyo hasarar rayukan mutane da jikkatan wasu adadi na daban.
-
Sudan Ta Kudu Na Fama Da Fari
Feb 26, 2018 15:39Majalisar Dinkin Duniyar ce ta sanar da bullar fari a cikin sassa daban-daban na kasar Sudan Ta Kudun.
-
Kamaru: "Yan Aware Sun Sake Sace Wani Jami'in Gwamnati
Feb 26, 2018 15:36Kamfanin dillancin labarin Xinhua ya ambato majiyar gwamnatin kasar tana cewa; 'Yan awaren sun sace Nimboum Arung Jung wanda jami'i na al'amurran zamantakewa a yankin arewa maso gabacin kasar.
-
Guinea Conakry: Zanga-zangar Kin Amincewa Da Sakamakon Zabe
Feb 26, 2018 15:35Mazauna babban birnin kasar ta Guinea Conakry sun shiga zaman dirshen da kuma gudanar da Zanga-zanga domin kim amincewa da sakamakon zabe