-
Sudan Da Sudan Ta Kudu Sun Cimma Matsaya Na Bude Iyakokinsu
Mar 19, 2019 09:52Kwamitin hadin gwiwar tsaro da Siyasa na kasashen Sudan da Sudan Ta Kudu sun cimma matsaya na bude iyakokin kasashen biyu.
-
Sojojin Aljeriya Sun Dauki Alkawarin Magance Matsalar Kasar
Mar 19, 2019 09:46A yayin da Al'ummar kasar Aljeriya ke ci gaba da nuna adawa da gwamnati, shugaban Dakarun hadin gwiwa na kasar ya tabbatawa al'umma cewa dakarun tsaron kasar zu su kasance a tare da al'ummar kasar
-
Hatsarin Jirgin Kasa Ya Ci Rsayukan Mutum 32
Mar 19, 2019 09:42Rahotani dake fitowa daga jamhoriyar Dimokaradiyar kwango sun ce kaucewar da wani jirgin kasa ya yi daga kan hanyarsa ya yi sanadiyar mutuwa da jikkatar mutune 123 a kasar
-
Ci Gaba Da Zanga-Zanga A Kasar Aljeriya
Mar 19, 2019 06:37Bayan kwashe wasu makoni, da al'ummar kasar Aljeriya suke gudanar da zanga-zangar nuna adawa da tsayawa takarar Abdelaziz Bouteflika a zaben shugaban kasar karo na biyar, daga karshe shugaba Bouteflika ya janye takarar tasa tare da daga zaben shugaban kasar har zuwa wani lokaci da ba a bayyana ba
-
Shugaban AU Ya Bukaci Daukar Matakan Hana Aukuwar Tashe-tashen Hankula A Afrika
Mar 19, 2019 06:20Shugaban kungiyar tarayya Afrika, na wannan karo, kana shugaban kasar Masar Abdel-Fattah al-Sisi ya bukaci kwamishinan kungiyar, Moussa Faki, da a dauki kwararan matakan rigakafin tashe tashen hankula domin bunkasa cigaban nahiyar Afrika cikin sauri.
-
Mutanen Da Suka Mutu Mozambique Da Zimbabwe Ya Haura 1000
Mar 19, 2019 06:19Adadin wadanda suka rasu sanadiyyar guguwar kasashen Mozambique da Zimbabwe sun haura 1000.
-
Najeriya: Ana Ci Gaba Da Takun Saka Tsakanin APC da INEC
Mar 19, 2019 06:19Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta soki hukumar zaben kasar akan zabukan da za a sake yi a wasu jahohin kasar.
-
D.R Congo : Mutum 32 Sun Mutu A Hatsarin Jirgin Kasa
Mar 18, 2019 12:52A Jamhuriya Demokuradiyyar Congo, mutane akalla 32 ne suka rasa rayukansu, kana wasu 91 suka raunana a lokacin da wani jirgin kasa ya kaucewa hanyarsa.
-
Tashin Bama-Bamai Ya Yi Ajalin Sojin Burkina Faso 5
Mar 18, 2019 11:58A Burkina Faso, sojojin kasar biyar ne suka rasa rayukansu a wasu jerin tashin bama-bamai kirar gargajiya a gabashin kasar.
-
Nijar Da Rasha Zasu Karfafa Alaka Ta Fuskar Tsaro Da Ci Gaba
Mar 18, 2019 05:29Kasashen Nijar da Rasha sun yunkuri anniyar farfado da huldar dake tsakaninsu da zumar karfafa hulda ta fuskar tsaro da kuma ci gaba.