-
Mali : Za'a Kara Karfafa Tsaro A Tumbuktu
Dec 16, 2018 12:30Gwamnatin Mali, ta sanar da wasu sabbin matakai na karfafa tsaro a birnin Tumbuktu da gewajensa, duba da yadda matsalar tsaro ta addabi mazauna yankin.
-
DRC : An Dakile Hari Kan Wani Wurin Adana Kayayyakin Zabe
Dec 16, 2018 11:21Hukumomi a Jamhuriya Demokuradiyyar Congo, sun sanar da cewa wasu yan bindiga sunyi yunkurin kai hari a wani wurin adana kayan hukumar zabe dake yankin Boni dake gabashin kasar.
-
Gwamnatin Zambia Ta Karyata Zargin Cewa Kasar Sin Na Kokarin Kwace Iko Da Babbar Tashar Da Ke Samar Da Wutar Lantarki
Dec 16, 2018 08:53Kakakin gwamnatin kasar Zambia Amos Chanda ya fada a jiya asabar cewa; Babu gaskiya a cikin Abin da John Bolton na Amurka ya riya na cewa; Kasar Sin na shirin kwace iko da tashar samar da wutar lantarki ta kasar a madadin bashin dala biliyan 10 da ta bayar
-
An Sauke Ministan Harkokin Wajen Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Dec 16, 2018 03:25Shugaban kasar Jamhuriyar Afrika ta tsakiya Faustin-Archange Touadéra ya sauke ministan harkokin wajen kasar.
-
Sojojin Habasha Za Su janye Daga Kan Iyakokin Eritrea
Dec 16, 2018 03:24Rundunar sojin kasar Habasha ta sanar da cewa, dakarun kasar za su janye daga kan iyakokin kasar da kuma makwabciyarta Eritrea.
-
Rikicin Kabilanci Ya Ci Rayukan Mutane Fiye Da 20 A Kasar Habasha
Dec 15, 2018 15:54Majiyar tsaron kasar Habasha ce ta sanar da cewa an yi rikicin ne a tsakanin al'ummun Oromos da Somali a yankin Moyele da ke kan iyaka da kasar Kenya
-
An Kai Harin Ta'addanci A Arewacin Kasar Kamaru
Dec 15, 2018 15:52Kamfanin dillancin labaran Associated Press ya ambato cewa; Wasu mata biyu ne su ka kai harin kunar bakin wake a garin Kolofata da yake kan iyaka da Najeriya, wanda ya yi sanadin jikkatar mace guda da kuma wata budurwa yar shekaru 12
-
Sojojin Najeriya Sun Dage Haramcin Da Suka Yiwa Hukumar UNICEF
Dec 15, 2018 03:03Sojojin Najeriya sun bada labarin dage haramcin da suka yi wa hukumar UNICEF mai kula da yara kanana ta Majalisar dinkin duniya, bayan da suka zargi wasu ma'aikatan hukumar da aikiwa yan ta'adda.
-
Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Wata Kotu A Gabacin Kasar Libya
Dec 15, 2018 03:02Kungiyar Alkalai ta kasar Libya ta bada sanarwan cewa wasu yan bindiga sun kai hari kan wata kotun majestry a birnin Bangazi a ranar Alhamis da nufin hana kotun aiki da kuma kwace fursinonin da aka gurfanar a kotun da karfi
-
An Kashe Mutane 11 A Rikicin Kasar Somalia
Dec 15, 2018 03:01Majiyar jami'an tsaro a kasar Somaliya ta bada sanarwan cewa mutane akalla 11 suka rasa rayukansu a wani fafatawa da aka yi da magoya bayan tsohon dan kungiyar Al-shaba bayan da yansandan suka kama shi.