-
Albashi: Gwamnoni Zasu Sake Ganawa Da Shugaban Kasa Kan Albashin Ma'aikata.
Dec 14, 2018 08:21Kungiyar gwamnoni a tarayyar Najeriya sun bukaci ganin shugaban kasa a karo na biyu dangane da mafi karancin albashi
-
Bolton: Amurka Zata Yi Maganin Yadda Rasha Da China Suke Kutsawa A Kasashen Afrika
Dec 14, 2018 08:19Mai bawa shugaban kasar Amurka shawara kan tsaron kasa John Bolton ya bayyana cewa gwamnatin Amurka zata kalubalanci kasashen Cana da Rasha a yadda suke fadada dangantakar tattalin arziki da sauri da kasashen Afrika
-
Kamaru : Amurka Ta Bukaci Tattaunawa Tsakanin Gwamnati Da 'Yan Ware
Dec 14, 2018 00:29Gwamnatin Amurka ta bukaci gwamnati da masu fafatukar a ware na Kamaru dasu tattauna ba tare da wata-wata ba.
-
An Tabbatar Da Laifin Kisa Kan Wani Tsofon Jami'in 'Yansandan Kasar Kenya
Dec 13, 2018 15:31Alkalin wata babban kotu a kasar Kenya ya tabbatar da laifin kisa kan wani tsohon jami'in 'yansanda na kasar, hukuncin da kungiyoyin kare hakkin bil'adama suka yi na'am da shi.
-
Najeriya Ta Shigar Da Kara Don Hukunta Kamfanonin Shell Da Eni
Dec 13, 2018 15:29Gwamnatin Najeriya ta bada sanarwan cewa ta shigar da kara a gaban wata kotu na neman dalar Amurka biliyon 1.1 Daga Kamfanonin hakar man fetur na Royal Dutch Shell da Kuma Eni a birnin lodon na kasar Britania a yau Alhamis
-
AU Ta Yi Allawadai Da Cin Zarafin Mata A Sudan Ta Kudu
Dec 13, 2018 07:34Kungiyar tarayyar Afrika AU, ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allawadai da cin zarafin mata da 'yan mata ta hanyar lalata da su a Sudan ta kudu.
-
Najeriya/Zaben 2019 : Atiku Ya Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Zaman Lafiya
Dec 13, 2018 07:23Dan takarar babbar Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, ya sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a yayin zaben kasar na 2019 dama bayansa.
-
Mali : An Cafke Mutum 4 Dake Korarin Kai hare-hare
Dec 13, 2018 06:53Hukumomin leken asiri a Mali, sun sanar da cafke wasu mayaka dake ikirari da sunan jihadi su guda 4 dake shirin kai hare haren ta'addanci a yayin bukukuwan karhsen shekara.
-
Ana Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yakin Neman Zaben Kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo
Dec 13, 2018 03:25Kamfanin dillancin labarun Faransa ya nakalto cewa; An kashe mutum guda a wurin yakin neman zaben da dan hamayya, Martin Fayulu y akaddamar a gundumar Tanganika da ka kudu maso gabacin kasar
-
Kungiyar Kare Hakkin Bil'adama Ta Kasa Da Kasa Ta Soki Gwamnatin Najeriya Kan Kisan 'Yan Shi'a
Dec 13, 2018 03:20Kungiyar ta kare hakkin bil'adama ta ce har yanzu gwamnatin kasar ta Najeriya ta kasa daukar matakan da su ka dace akan kisan da aka yi wa 'yan shi'ar a 2015