-
An Hallaka Yan Bindiga 27 A Yankin Sina Na Kasar Masar
Dec 12, 2018 15:51Sojojin kasar Masar sun bada labarin halakar yan ta'adda 27 a yankin Sina daga arewacin na kasar
-
Karamin Ministan Muhalli A Najeriya Ya Ajiye Aikinsa Bayan An Zabe Shi A Matsayin Sarki
Dec 12, 2018 15:51Karamin Ministan muhalli a tarayyar Najeriya ya ajiye aikinsa bayan an zabe shi a matsayin sarkin nasara na 12
-
Ana Ci Gaba Da Tashe-Tashen Hankula Na Siyasa A Kasar Demokradiyyar Congo
Dec 12, 2018 15:46Kafafen yada labarai daga kasar Congo Democradiyya sun bayyana cewa na ci gaba da samun tashe-tashen hankula a yakin nema zaben da ake yi a kasar.
-
Ghana : Za'a Fara Amfani Da Jirage Marasa Matuka A Fannin Kiwan Lafiya
Dec 12, 2018 02:17Majalisar dokokin Ghana ta amince da wani kudirin dokar da zai bada damar yin amfani da jirage marasa matuka a sha'anin kiwan lafiyar al'umma.
-
Najeriya : An Cimma Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Zaben 2019
Dec 12, 2018 01:32A Najeriya, yayin da babban zaben kasar ke karatowa, wata yarjejeniya ce ta zaman lafiya aka cimma tsakanin jam'iyyun siyasa, domin samar da zaman lafiya a yayin zaben na 2019 da kuma bayansa.
-
AQMI Ta Musanta Labarin Mutuwar Jagoran Mayakan Jihadi Na Mali
Dec 12, 2018 00:11Wani jigo a kungiyar 'yan ta'adda ta Al'Qaida reshen kasashen larabawa a Maghreb (Aqmi), ya musanta labarin cewa an kashe madugun mayakan dake ikirari da sunan jihadi a Mali, cewa da Amadou Koufa, a wani farmaki a ranar 23 ga watan Nuwamba da ya gabata.
-
Amurka Ta Haramta Wa Yahya Jammeh Da Iyalansa Shiga Kasar
Dec 11, 2018 12:54Gwamnatin Amurka ta sanar da sanya wa tsohon shugaban kasar Gambiya Alhaji Yahya Jammeh da iyalansa takunkumin haramta musu shiga kasar.
-
Mutane Miliyan 70 Ne Ba Su Iya Rubutu Da Karatu A Najeriya Ba
Dec 11, 2018 09:10Shugaban hukumar yaki da jahilci a Najeriya Abba Haladu ya bayyana cewa, kimanin mutane miliyan 70 ne suke fama da matsalar jahilci a Najeriya.
-
'Yan Bindiga Sun Kwace Iko Da Rijiyoyin Man Fetur A Kasar Libya
Dec 11, 2018 03:22Kamfanin Man fetur na kasar Libya ne ya sanar da cewa; Masu dauke da makaman sun kwace iko da wani wurin hakar mai mai muhimmanci wanda yake a kudu maso yammacin kasar
-
"Yan Majalisar Kasar Somaliya Na Son Tsige Shugaban Kasa
Dec 11, 2018 03:21Kamfanin Dillancin Labarun Anatoli na kasar Turkiya ya ba da labarin cewa; "Yan Majalisar 92 sun gabatar wa da kakakin majalisar Muhammad Musrsil Abdurrahman, bukatar ganin an tsige shugagan kasa Muhammad Abdullahi Farmaju