Hudubar Sallar Juma'a Akan Zaben 'Yan Majalisa
Feb 19, 2016 09:11 UTC
Limamin Juma'ar Tehran ya kira yi al'ummar kasar da su fito dokin kada kuri'a a zaben 'yan majalisa.
Wanda ya jagoranci Sallar juma'ar a yau, Kazim Siddiqy ya bayyana cewa; Fitowar wadanda su ka yi imani da tafarkin Imam Khumai (r.a) a yayin zabe da karfi, zai sa a sami majalisar mai karfi wancce za ta ci gaba da kare manufofin juyi.
Hujjatul-Islam Wal Muslimin Kazim Siddiky ya ci gaba da cewa; Zaben yana kunshe da fitowar jama'a domin su ayyana makomarsu.
Za a gudanar da zaben 'yan majalisar ne ana Iran a ranar 26 ga wanann watan Febrairu.
Tags