-
Iran Ta Ja Kunnen Poland, Game Da Taron Amurka A Kasar
Jan 14, 2019 05:41Ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta Iran ta kira jami'in kula da harkokin waje na kasar Poland, dake birninTehran, domin nuna masa matukar bacin ranta dangane da wani taro na kyammar Iran din, da Amurka ke shirin gudanarwa a kasar ta Poland.
-
Zarif: Babu Wanda Ya Isa Ya Shiga Tsakanin Dangantaka Mai Karfi Tsakanin Iran Da Iraqi
Jan 13, 2019 19:07Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zarid ya bayya na cewa babu wata kasa wacce ta isa ta bata dangantakar da tsakanin kasashen Iran da Iraqi.
-
Jakadan Iran A Denmark Ya Zargi Kasashen Turai Da Nuna Bambanci A Yankinsu Da Yan Ta'adda
Jan 13, 2019 19:06Jakadan kasar Iran a Denmark ya zargi kasashen Turai da nuna bambanci a yakin da suke yi da yan ta'adda.
-
Shugaban Kasar Venezuela Ya Gana Da Ministan Tsaron kasar Iran
Jan 13, 2019 07:23Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya gana da ministan tsaron kasar Iran Manja janar Amir Hatamia jiya a birnin Caracas.
-
Iran: An Bude Babban Baje Kolin Kasa Da Kasa Na Kayan Noma A Tehran
Jan 11, 2019 17:30A yau ne aka bude babban baje kolin kayayyakin noma na kasa da kasa a birnin Tehran na kasar Iran.
-
Iran Ta Mayar Da Martani Ga Kasashen Turai
Jan 10, 2019 04:37Iran ta mayar wa da kasashen turai martani kan kakaba mata da sabbin takunkumi kan zargin da kasar Danemark ta yi na alakanta wani shirin kisa ga wani mutum a cikin kasarta da tace yana da alaka da wasu jami'an leken asirin Iran.
-
Babban Bankin Iran Ta Gabatar Da Bukatar A Cire Sifiri 4 Daga Kudaden Kasar
Jan 08, 2019 06:53Ministan tattalin arziki da baitul mali na kasar Iran ya bayyana cewa batun shafe sifiri guda 4 a cikin kudaden Iran yana gaban kwararru don bada shawara kan aikin.
-
Fiye Da Masu Zanga-zanga 300 Ne Jami'an Tsaro Su ka Kama A Kasar Faransa
Jan 07, 2019 19:27Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ambato ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Faransa na cewa; Mutanen da aka kama sun kai 345, kuma ana ci gaba da tsare 281 daga cikinsu
-
Iran: Trump Yana Mafarkin Da Ya Ce Irana Ta Bukaci Tattaunawa Da Gwamnatinsa
Jan 07, 2019 12:25Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi watsi da zancen shugaban kasar Amurka na cewa Iran tana bukatar tattaunawa da gwamnatinsa.
-
An Yi Girgizar Kasa Mai Karfin Richter 5.9 A Kudancin Iran
Jan 06, 2019 16:59Girgizan kasa mai karfin ma'aunun Richter 5.9 ta awkawa lardin kirmansha da ke iyaka da kasar Iraqi a kudancin kasar Iran a yau Lahadi.