-
Iran Zata Kara Dankon Zumunci Da Maurintania
Jan 05, 2019 07:00Jakadan kasar Iran a kasar Mauritania yan gana da Firai Ministan kasar A Ranar Alhamis da ta gabata inda suka tattauna batun karfafa dangantaka tsakanin kasashen biyu.
-
Rauhani Ya Aike Da Sakonni Taya Murna Sabuwar Shekara Ga Shugabannin Kasashe
Jan 02, 2019 19:05Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya aike da sakonni an taya mayrnar shiga sabuwar shekara miliyadiyya ta 2019 ga shugabaniin kasashen duniya daban-daban.
-
Gidan Talabijin Na Hausatv Ya Fara Watsa Shirye Shiryensa A Nau'in Hoto (HD)
Jan 01, 2019 15:15Shugaban tashar talabijin din kasa da kasa ta Hausatv, Dr. Muhammad Reza Hatami ya sanar da fara watsa shirye-shiryen wannan tasha ta Hausatv da za a ci gaba da yi a awoyi 24 bisa yanayin hoto mai inganci nau'in (HD).
-
Kungiyar Hamas Ta Yaba Wa Iran Saboda Taimakon Da Take Yi Wa Palasdinawa
Dec 31, 2018 19:08Wani kusa a kungiyar ta Hamas, Mushir al-Misry ya ce; Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana taimakawa alummar Palasdinu da kuma gwgawarmayarta kai tsaye
-
Iran Ta Bukaci Kasar Britania Ta Mayarwa Kasar Fam Miliyon 450 Wanda Ta Rike
Dec 31, 2018 11:56Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Javad Zareef ya bukaci gwamnatin kasar Britania ta mayarwa kasar Iran kudadenta da ta rike tun bayan nasarar juyin juya halin musulunci a kasar.
-
Iraniyawa Sun Fito Tattakin Nuna Goyon Baya Ga Tsarin Musulunci
Dec 30, 2018 19:28Miliyoyin Iraniyawa sun fito tattaki na tunawa da tattakin 9 ga watan Day na kalandar Iraniyawa a shekara ta 2009 don kawo karsfin fitina.
-
Kasar Kuwait Za Ta Sake Bude Ofishin Jakadancinta A Kasar Siriya
Dec 30, 2018 19:24Gwamnatin kasar Kuwait zata sake bude ofishin jakadancinta a kasar Siriya
-
Aya. Larijani Ya Zama Shugaban Majalisar Fayyace Maslahar Tsarin Mulki Na Iran
Dec 30, 2018 19:22Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul Khamina'i ya nada Aya. Amuli Larijani a matsayin sabon shugaban majalisar fayyace maslahar tsarin mulki a nan Iran.
-
Iran: Ziyarar Trump A Iraki Ba Da Sanin Gwamnatin Iraki Ba Keta Alfarmar Kasar Ne
Dec 28, 2018 17:47Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana cewa, ziyarar da Trump ya kai kasar Iraki a boye ba tare da sanin gwamnatin Iraki ba, wannan cin zarafi ne da kuma keta alfarmar kasar Iraki.
-
An Gudanar Da Jana'izar Ayatullah Hashemi Shahrudi A Yau
Dec 26, 2018 18:17An gudanar da jana'izar babban malamin addinin musulunci Ayatullah Mahmood Hashemi Shahrudi a yau, wanda Allah ya yi masa rasuwa a jiya a birnin Tehran.