-
Shugaban Kasar Iran Ya Aike Da Ta'aziyya Ga Iyalan Aya. Sayyid Hashimi Sharudi
Dec 25, 2018 07:44Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhuni ya aike da sakon ta'aziyya ga iyalan Aya. Hashimi Shahrudiya shugaban majalisar maslahar tsarin mulkinn JMI kum tsohon alkalin alkalan kasar wanda Allah yayiwa rasuwa a jiya da yamma.
-
Zarif: IRan Ba Zata Jira Turawa Su Aiwatar Da Alkawuran Yerjejeniyar Nukliyar Kasar Ba.
Dec 25, 2018 07:43Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zarif ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran ba zata jira kasashen turai su cika alkawarin da suka dauka dangane da yerjejeniyar nukliyar kasar ba.
-
Kasar Iran Ce Ta Farko A Fagen Ci Gaban Ilmi A Yankin Gabasa Ta Tsakiya
Dec 23, 2018 19:23Karamin ministan kiwon lafiya da kuma ilmin kiwan lafiya ya bayyana cewa JMI ta iran ce kasa ta farko a fagen ci gaban ilmi a yankin gabas ta tsakiya.
-
Kasancewar Amurka A Siriya, Tun Farko Kuskure Ne_Iran
Dec 22, 2018 16:19Kwanaki kadan bayan da Shugaba Donald Trump na AMurka ya bayyana shirin janye sojojin kasarsa daga Siriya, Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta bayyana hakan da cewa, tun farko dama kasancewar sojojin na Amurka a Siriyar kuskure ne.
-
Amurka Ta Sake Zargin Rasha, Sin Da Iran Da Shishigi Cikin Lamuran Zaben Majalisun Dokokin Kasar
Dec 22, 2018 07:01Shugaban hukumar leken asiri na kasar Amurka ya sake nanata zargin kokarin yin tasiri na kasashen Rasha, Cana da kuma Iran a kan masu zabe a zaben majalisun dokokin kasar da ya gabata.
-
An Fara Gudanar Da Atisai Na Sojojin Iran Mai Suna "Rasulul Azam 12".
Dec 22, 2018 07:00Majiyar muryar jumhuriyar musulunci ta Iran ta bayyana cewa a jiya jumma'a ne babban komandan dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran ya bada labarin cewa an fara wannan atisayin wanda shi ne irinsa na farko a tsibirin Qishq.
-
Shugaba Hassan Rauhani Ya Kai Ziyara A Turkiyya
Dec 20, 2018 21:42Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya kai ziyarar aiki a yau a kasar Turkiya.
-
Iran: Dangantaka Tsakanin Kasashen Iran Da Iraqi Tana Da Kyau
Dec 17, 2018 19:17Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasimi ya bayyana cewa dangantakar tattalin arziki tsakanin kasar Iran da kuma Iraqi tana tafiya kamar yadda ya dace duk tare da matsin lamaba wanda gwamnatin Amurka takewa kasar Iraqi.
-
Zarif: Babu Batun Wata Sabuwar Tattaunawa Tsakanin Amurka Da Iran
Dec 16, 2018 06:55Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, babu wani batun wata sabuwar tattaunawa a halin yanzu tsakanin kasar Iran da kuma Amurka.
-
Tarayyar Turai Na Kokarin Ganin Tsarin Musayar Kudade Da Iran Ya Fara Aiki
Dec 13, 2018 19:02Tarayyar Turai ta bayyana cewa tana aiki dare da rana don ganin sabon tsarin musayar kudade da harkokin kasuwanci tsakanin ta da Iran ya fara aiki.