-
An Yi Kira Ga Donald Trump Da Ya Koma Karkashin Yarjejeniyar Nukiliya Ta Iran
Dec 05, 2018 07:21Wata 'yan majalisar dattijan Amurka Mai wakiltar Masachsat, Elizabeth Warren ta yi ishara da yadda Iran take aiki da yarjejeniyar sannan ta ce; Wajibi ne ga shugaban kasar Amurka Donald Trump da ya koma aiki da yarjejeniyar
-
Rouhani: Amurka Ba Ta Isa Ta Hana Iran Huldar Kasuwanci Da Kasashen Duniya
Dec 04, 2018 16:59Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar Amurka ba ta isa ta hana Jamhuriyar Musulunci ta Iran hulda ta kasuwanci da kasashen duniya ba.
-
Larijani: Har Yanzu Iran Tana Da Hakkin Ficewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya
Dec 03, 2018 16:20Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran, Dakta Ali Larijani ya bayyana cewar har ya zuwa yanzu Iran tana da hakkin ficewa daga yarjejeniyar nukiliyan da ta cimma da manyan kasashen duniya matukar dai ba a kare mata manufofinta ba.
-
Janar Hajizadeh: Iran Ta Kai Matsayin Sayar Da Makaman Da Ta Kera Zuwa Waje
Nov 29, 2018 17:47Kwamandan dakarun kare sararin samaniyya na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran, Birgediya Janar Amir Ali Hajizadeh ya bayyana cewar a halin yanzu Iran ta kami matsayin sayar da makaman da ta kera zuwa kasashen duniya.
-
Shugaban Kasar Rasha Ya Rattaba Hannu Akan Yarjejeniyar Kasuwanci Da Iran Ba Tare Da Kudin Fito Ba
Nov 29, 2018 07:06A jiya Laraba ne shugaban na kasar Rasha Vlademir Putin ya sanya hannu akan amincewa da a bude kasuwanci a tsakanin yankin Aurasia da kuma Jamhuriyar musulunci ta Iran ba tare da kudin fito ba
-
Jagora: Iran Ba Ta Shirin Fara Yaki Da Wata Kasa, Amma Za Ta Kare Kanta
Nov 28, 2018 17:29Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ba ta neman fara yaki da duk wata kasa, to amma wajibi ne sojojin Iran su kara irin karfin da suke da shi don jan kunnen duk wani mai shirin wuce gona da iri kan kasar ta Iran.
-
Larijani: Babbar Manufar 'Yan Mulkin Mallaka Ita Ce Raunana Kasashen Musulmi Don Su Mulke Su
Nov 27, 2018 17:53Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran, Dakta Ali Larijani ya bayyana cewar babbar manufar 'yan mulkin mallaka ita ce raunana kasashen musulmi da haifar da fitina a tsakaninsu don su sami damar mulkansu.
-
Ayat. Larijani: Burin Amurka Shi Ne Raba Kan Kasashen Musulmi Don Ceto H.K. Isra'ila
Nov 26, 2018 17:27Alkalin alkalan kasar Iran Ayatullah Sadiq Amoli Larijani ya bayyana cewar babban burin Amurka shi ne raba kan kasashen musulmi da hada su fada don haramtacciyar kasar Isra'ila ta ci gaba da wanzuwa yana mai yin watsi da ikirarin Amurka na kare hakkokin bil'adama wanda ya ce duk hakan karya ce kawai tsagoronta.
-
Zarif: Kasashen Turai Sun Yi Gum Da Bakunansu Kan Harin 'Yan Ta'adda A Aleppo
Nov 26, 2018 05:34Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya yi kakkausar suka, dangane da yadda kasashen yammacin turai suka yi gum da bakunansu kan harin da 'yan ta'adda suka kai da makamai masu guba a kan birnin Aleppo na Syria.
-
Jagora: Hadin Kai Tsakanin Al'ummar Musulmi Wajibi Ne
Nov 26, 2018 05:34Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa; hadin kai tsakanin al'ummar musulmi na duniya wajibi ne da ya rataya a kansu.