-
Iran: Amurka Ba Ta Da Hurumin Yin Magana Kan Kare Hakkokin 'Yan Adam
Nov 25, 2018 06:42Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi, ya mayar wa Amurka da martani dangane da batun kare hakkin bil adam a Iran da kuma ayyukan ta'addanci.
-
An Bude Babban taron Makon Hadin Kan al'ummar Musulmi A Tehran
Nov 24, 2018 12:36A yau ne aka bude babban taron makon hadin kan al'ummar musulmi a birnin Tehran na kasar Iran, tare da halartar masana daga kasashe 100 na duniya.
-
Janar Rashid: Iran Za Ta Mayar Da Kakkausar Martani Ga Duk Wata Barazana Ta Makiya
Nov 24, 2018 05:52Kwamadan sansanin sojin Iran na Khatamul Ambiya (s) Manjo Janar Gholamali Rashid ya bayyana cewar dakarun aksar Iran za su mayar da kakkausan martani ga duk wata barazana da makiya za su yi mata cikin gaggawa.
-
Admiral Fadavi: Masu Son Ganin Bayan Juyin Musulunci na Iran Za Su Ji Kunya
Nov 19, 2018 05:10Mukaddashin babban kwamandan gudanarwa na Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci na kasar Iran Rear Admiral Ali Fadavi ya bayyana cewar makiya za su ji kunya a mafarkin da suke yi na cewa juyin juya halin Musuluncin ba zai cika shekaru 40 na nasararsa ba.
-
Wani Jami'in Tsaron Kasar Iran Ya Yi Shahada A Gumurzu Da Masu Fataucin Muggan Kwayoyi
Nov 18, 2018 06:37Wani jami'in rundunar 'yan sandan Iran ya yi shahada a dauki ba dadi da gungun masu fataucin muggan kwayoyi a shiyar kudu maso gabashin kasar ta Iran.
-
Jagora: Dolene kasar Iraqi Ta Zage Dantse Don Jurewa Matsin Lamba Na Kasashen Waje
Nov 17, 2018 18:57Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul Khamina'i ya bukaci gwamnatin kasar Iraqi ta zage dantse don jurewa matsin lambar kasashen waje.
-
Limamin Juma'a: Donal Trump Ya Kara Bakanta Sunan Amurka A Duniya
Nov 16, 2018 19:07Limamin da ya jgorancin sallar juma'ar birnin tehran ya bayyana cewa Shugaba Donal Trump ya kara bakanta sunan Amurka a Duniya
-
Shirin Karfafa Taimakekkeniya A Fagen Al'adu Tsakanin Kasar Iran Da Fadar Vatican
Nov 15, 2018 19:00Jamhuriyar Musulunci ta Iran da Fadar Vatican ta darikar katolika ta mabiya addinin kirista sun jaddada bukatar karfafa alakar da ke tsakaninsu musamman a fagen bunkasa harkar al'adu.
-
Iran Ta Yi Allawadai Harin Isra’ila Kan Tashar Al-aqsa
Nov 14, 2018 19:26Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen Iran Bahram Qasemi ya bayyana harin Da Isra’ila ta kai kan ginin tashar talabijin ta al-aqsa da cewa aiki ne na ta’addanci.
-
An Kame Wani Gungun Masu Safarar Miyagun Kwayoyi Na Kasa Da Kasa A Iran
Nov 14, 2018 11:56Jami'an tsaron kasar Iran sun samu nasarar tarwatsa wani gungun masu safarar miyagun kwayoyi tare da kama sama da ton 6 na kwayoyi a jahar Azarbajan ta yamma dake yamma maso arewacin kasar