-
Zarif: Iran Tana Da Masaniya Kan Shirin Saudiyya Na Kashe Manyan Jami'anta
Nov 13, 2018 11:20Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran tana sane da makircin da Saudiyya take kullawa na kashe manyan jami'an kasar Iran.
-
Rahoto: Yunkurin Saudiyya Na Rusa Tattalin Arzikin Iran Da Kashe Wasu Manyan Jami'anta
Nov 13, 2018 05:34A cikin wani rahoto da jaridar New York Times ta buga, ta fallasa wani boyayyen shiri da gwamnatin Saudiyya take da shi kan rusa tattalin arzikin kasar Iran, da kuma yi wa wasu daga cikin manyan jami'an kasar ta Iran kisan gilla, musamman ma janar Qasem Sulaimani, babban kwamandan rundunar Quds, reshen dakarun kare juyin juya hali da ke gudanar da ayyuka awajen kasar ta Iran, wanda ya taka gagarumar rawa wajen karya lagon 'yan ta'addan takfir masu da'awar jihadi a kasashen Syria da Iraki.
-
Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Ta Duniya Ta Sake Fitar Da Rahoto Kan Kasar Iran
Nov 12, 2018 18:59Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA ta sake fitar da sabon rahoto kan shirin makamashin nukiliyar kasar Iran karo na goma sha uku tun bayan da duniya ta cimma yarjejeniya da kasar ta Iran.
-
An Fallasa Wani Makircin Da Gwamnatin Saudia Ta Kullawa Iran
Nov 12, 2018 11:44Jaridar New York Time ta kasar Amurka ta nakaltu majiyar jami'an tsoro kusa da yerima mai jiran gadon kasar Saudiya dangane da shirin kashe biliyoyin dalar Amurka don rikita kasar Iran.
-
Babban Kwamandan Dakarun Ruwan Iran Ya Ce Za Su Kara Azama Na Kalubalantar Makarkashiyar Makiya A Yankin
Nov 12, 2018 08:05Babban kwanadan dakarun tsaron ruwan jamhoriyar musulinci ta Iran ya ce yauni da ya rataya kansu na kare ruwan kasar musaman ma makirci da kuma makarkashiyar kasashen masu kirman kai na Duniya
-
Zarif Yayi Watsi Da Barazanar Amurka Na Sanya Al'ummar Iran Cikin Mawuyacin Hali
Nov 11, 2018 17:13Ministan harkokin wajen kasar Iran, Dakta Muhammad Jawad Zarif yayi watsi da barazanar takwararsa na Amurka Mike Pompeo na sanya al'ummar Iran cikin mawuyacin hali, yana mai cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da wanzuwa da kuma kara samun ci gaba duk kuwa da takunkumin Amurka.
-
Iran Tana Kara Samun Ci Gaba Duk Da Takunkumin Da Aka Kakaba Mata
Nov 11, 2018 12:22Shugaban kwamitin tsaro da siyasar wajen na Majalisar shawarar musulunci ta Iran ne ya bayyana haka, a lokacin da yake yin ishara da takunkumin da Amurka ta kakaba wa Iran
-
Rauhani: Al'ummar Iran Za Su Yi Tsayin Daka Wajen Fuskantar Takunkumin Amurka
Nov 10, 2018 19:02Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya ce; al'ummar Iran za su ci gaba da yin tsayin daka wajen fuskantar takunkumin da Amurka ta kakaba wa kasarsu.
-
Jami'in Gwamnatin Birtaniya Ya Ce: Takunkumin Kasar Amurka Kan Iran Ba Zai Yi Tasiri Ba
Nov 10, 2018 11:57Mataimakin sakataren harkokin wajen kasar Birtaniya ya ce: Takunkumin da kasar Amurka ta kakaba kan kasar Iran ba zai yi wani gagarumin tasiri ba.
-
Limamin Tehran: Mamayar Ofishin Jakadancin Amurka A Tehran Sako Ne Gare Ta
Nov 09, 2018 19:05Wanda ya jagorancin sallar juma'a anan Tehran Hujjatul Islam Wal Muslimin Kazim Siddiqi ya yi ishara da ranar 13 ga watan Aban na hijira shamshiyya wanda ya bayyana a matsayin ranar da aka kaskantar da Amurka