-
Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Ya Maida Martani Kan Takwaransa Na Kasar Amurka
Nov 09, 2018 06:36Ministan harkokin wajen kasar Iran ya maida martani kan furucin karya da takwaransa na kasar Amurka ya yi kan kasar Yamen domin kare bakar siyasar Saudiyya kan matakan wuce gona da iri da take dauka kan kasar ta Yamen.
-
Kasashen Iran Da Ivory Coast Zasu Fadada Alakar Da Ke Tsakaninsu A Harkar Kiwon Lafiya
Nov 09, 2018 06:32Jakadan kasar Iran a Ivory Coast ya bayyana aniyar kasarsa ta fadada alakarta da kasar Ivory Coast a harkar kiwon lafiya musamman gabatar da na'urorin kiwon lafiya da kasar Ivory Coast take bukatarsu.
-
Hukumar Sadarwa Tsakanin Bankuna SWIFT Ta Yanke Hulda Da Bankunan Iran
Nov 08, 2018 06:41Hukumar sadarwa tsakanin bankuna a duniya SWIFT ta bada sanarwan dakatar da hulda da bankuna kasar Iran
-
Zarif: Takunkumin Amurka A Kan Iran Ya Bakanta Sunan Amurka A Duniya
Nov 07, 2018 19:05Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, takunkumin da Amurka ta sake kakaba wa Iran, ya kara bakanta sunan Amurka a duniya.
-
Dr Larijani: Iran Tana Da Hanyoyin Kare Kanta Daga Matsalar Takunkumin Kasar Amurka
Nov 07, 2018 06:42Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Iran ya bayyana takukumin da kasar Amurka ta kakaba kan Iran da cewa mataki ne na zalunci amma duk da haka Iran tana da hanyoyin kare kanta daga matsalar takunkumin.
-
Dakarun Iran Sun Kaddamar Da Wani Gagarumin Atisayen Kare Kasar Daga Hare-Haren Makiya
Nov 06, 2018 05:25Dakarun kasar Iran sun kaddamar da wani gagarumin atisayen soji na shekara-shekara da suke yi don gwada irin karfi da kuma shirin da suke da shi wajen kare sararin samaniyyar kasar daga hare-haren makiya.
-
Ma'aikatar Kudin Amurka Ta Bada Sanarwan Dorawa Mutane Da Kamfanonin 700 Na Kasar Iran Takunkumi
Nov 05, 2018 19:25Sabanin alkawula da dokokin kasa da kasa da kuma kudurorin MDD, ma'aikatar kudi ta kasar Amurka ta bada sanarwan dorawa mutane da kamfanonin kasar Iran wadanda yawansu ya kai 700 takunkumin tattalin arziki.
-
Farashin Danyen Man Fetur Ya Karu A Dai-Dai Lokacinda Takunkumin Amurka Kan Iran Ya Fara Aiki
Nov 05, 2018 19:18Farashin danyen man fetur ya karu kadan a kasuwannin duniya sanadiyyar takunkumin saida man fetur wanda gwamnatin kasar Amurka ta dorawa Iran a yau Litinin.
-
Shirin Musayar Kudade Tsakanin Iran Da Tarayyar Turai Na Tafiya Yadda Yakamata
Nov 05, 2018 19:08Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bada sanarwan cewa shirin musayar kudade tsakanin Iran da kasashen tarayyar Turai na tafiya kamar yadda ya dace
-
Sabon Takunkumin Amurka Kan Iran Ya Fara Aiki A Yau
Nov 05, 2018 06:21A yau ne sabon takunkumin Amurka ke fara aiki a kan kasar Iran, wanda zai shafi bangaren sayar da man fetur da sauran lamurra da suka shafi makamashi na kasar.