-
Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Al'ummar Iran Ba Zata Taba Dogaro Da Kasar Amurka Ba
Aug 21, 2018 12:49Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Al'ummar Iran ba zata taba sake jiki ta dogara da kasar Amurka ba.
-
Mahajjata Aikin Hajjin Bana Sun Gudanar Da Tsayiwar Arafah A Filin Arafah A Yau
Aug 20, 2018 18:14Mahajjata aikin hajjin bana sun gudanar da tsayiwar arafah a filin arafah na kasar Saudiyya a yau Litinin a matsayin rukunin farko na aikin hajji.
-
Sakon Imam Khamene'i Zuwa Ga Alhazan Shekarar Bana 1439
Aug 20, 2018 18:10Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai, Godiya Ta tabbata ga Allah, tsira da aminci su tabbata ga manzonsa al-Mustafa da iyalansa tsarkaka da sahabbansa zababbu.
-
Zarif: Amurka Ba Zata Sake Yi Wa Iran mulkin shiga Sharo Da Babakere Ba
Aug 19, 2018 12:28Yayin da yake ishara kan goyon bayan Amurka na juyin mulkin da aka yiwa gwamnatin Muhamad Musadak a shekarar 1953, Ministan harakokin wajen kasar Iran Muhamad Jawad Zarif ya bayyana cewa ko yau Amurka na bayan yiwa Kasar Iran juyin mulki da zagon kasa , amma ba za ta taba cimma manufarta har abada ba.
-
Limamin Tehran:Sadaukar Da Kan Yan Baya Ne Sirrin Zaman Lafiya
Aug 17, 2018 19:07Wanda ya jagoranci Sallar juma'a anan Tehran ya bayyana cewa zaman lafiya da kwanciyar hankalin da ake da shi a Iran a yanzu tushensa tsayin dakar fursunonin yaki
-
Zarif: Amurka Ta Zama Saniyar Ware Bayan Ficewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya
Aug 16, 2018 18:09Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad zarif ya bayyana cewa, Amurka ta mayar da kanta saniyar ware, tun bayan da ta fice daga yarjejeniyar shirin Iran na nukiliya.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birnin Kabul Na Kasar Afganistan
Aug 16, 2018 07:03Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wata makaranta a birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birnin Kabul Na Kasar Afganistan
Aug 16, 2018 07:03Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wata makaranta a birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan.
-
Zarif Ya Taya Al'ummar Lebanon Murnar Samun Nasara A Kan Isra'ila
Aug 14, 2018 19:27Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya taya al'ummar Lebanon murnar cikar shekaru 12 da nasarar da suka samu a kan Isra'ila a yakin kwanki 33 da ta kaddamar a kan kasar.
-
Zarif: Iran Ba Zata Canza Siyasarta A Yankin Gabas Ta Tsakiya Ba Saboda Da Takunkumin Amurka
Aug 14, 2018 07:17Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Takunkumin kasar Amurka da barazanarta kan kasar Iran ba zasu taba sanyata ta dauki matakin canza salon siyasarta a yankin gabas ta tsakiya ba.