-
Jagora: Babu Tattaunawa Da Amurka A Lokacinda Take Takurawa Da Kuma Nuna Fin Karfi Ga Iran
Aug 13, 2018 19:07Jagoran juyin juya halin musulunci aya Sayyid Aliyul Khaminei ya bayyana cewa kasar Iran ba zata shiga tattaunawa da kasar Amurka a dai dai lokacinda ta dabaibaye kasar da takunkumai ko kuma take nuna fin karfi wa kasar ba.
-
Babu Tattaunawa Tsakanin Iran Da Amurka A Taron Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya Na Wannan Shekara
Aug 12, 2018 12:01Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zareef ya bayyana cewa babu wata tattaunawa da aka shirya tsakanin Iran da Amurka a taron babban zauren majalisar dinkin duniya na shekara shekara a birnin New York a cikin watan Satumba mai zuwa.
-
An Fara Gudanar Da Rawar Daji Ta Hadin Guiwa Tsakanin Jami'an 'Yansandan Kasashen Iran Da Iraqi
Aug 12, 2018 11:58Babban komandan yansandan kasar Iran (NAJA) ya bada sanarwan fara gudanar da rawar daji tsakanin 'yansandan kasashen Iraqi da Iran a kan iyakokin kasashen biyu a dai dai lokacin da ake gudanar da taron shekara shekara na yansandan kasashen biyu a birnin Tehran.
-
Jagora Ya Bada Umurnin Hanzarta Hukunta Masu Hannu A Barnata Dukiyar Kasar Iran
Aug 12, 2018 06:51Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bada umurnin hanzarta daukan matakin hukunta mutanen da aka kama da hannu a barnata dukiyar kasa a Iran.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Kan Harin Da Kawancen Saudiya Ya Kaiwa Motar Dake Dauke Da 'Yan Makaranta A Yemen.
Aug 10, 2018 18:58Ma'aikatar harakokin wajen jamhoriyar musulinci ta Iran ta yi Allah wadai kan ta'addancin da kawancen Saudiya ya kaiwa motar Bas din dake dauke da yara 'yan makaranta a lardin Dahyan na jahar Sa'ada da ya yi sanadin mutuwar 39 da kuma jikkatar wasu 51 na daban.
-
Limamin Juma'a:Iran Da Yardar Ubangiji Za Ta Fita Daga Cikin Matsalar Da Take Ciki.
Aug 10, 2018 18:57Limamin da ya jagoranci sallar juma'a a nan birnin Tehran ya bayyana cewa jamhoriyar musulinci na cikin yaki da rudun tattalin arziki na makiya kuma cikin yardar Allah za ta fita daga wannan matsala.
-
Kasashen Iran Da Rasha Sun Jaddada Aiki Tare Don Fada Da Ta'addanci
Aug 10, 2018 06:31Jami'an diplomasiyyar kasashen Iran da Rasha da su ka gana da juna sun jaddawa wajabci fada da ayyukan ta'addanci a karkashin Majalisar Dinkin Duniya
-
Shugaban Majalisar Dokokin Iran Ya Ce: Iran Zata Maida Martani Kan Bakar Siyasar Amurka
Aug 08, 2018 18:48Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Iran ya ce: Bakar siyasar kasar Amurka kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran zata fuskanci maida martani mai gauni.
-
Majalisar Dokokin Kasar Iran Ta Tube Ministan Kwadago Daga Mukaminsa
Aug 08, 2018 11:56Majalisar dokokin kasar Iran ta tube ministan gwadago da kamfanono Ali Rabiei daga mukaminsa bayan ya kasa gamsar da su dangane da yadda lamuran tattalin narzikin kasar suka lalace a cikin yan kwanakin da suka gabata.
-
Rauhani Ya Taya Mgangagwa Murnar Zaben Da Aka Yi Masa
Aug 08, 2018 07:27A jiya Talata ne shugaban na kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike wa takwaransa na Zimbabwe, Emmerson Mnangagwa sakon taya murna