An Hallaka Wani Babban Jami'in Tsaro Saudiyya
https://parstoday.ir/ha/news/middle_east-i3460-an_hallaka_wani_babban_jami'in_tsaro_saudiyya
Rahotanni daga Saudiyya na cewa an harbe har lahira wani babban jam'in tsaro kasar a kusa da Riyad babban birnin Kasar.
(last modified 2018-08-22T06:58:05+00:00 )
Apr 05, 2016 14:59 UTC
  • yan sanda Saudiyya
    yan sanda Saudiyya

Rahotanni daga Saudiyya na cewa an harbe har lahira wani babban jam'in tsaro kasar a kusa da Riyad babban birnin Kasar.

An dai hallaka jami'in ne yayin wata musayar wuta a wani kewayen birnin.

bayanai sun nuna cewa an samu gawar wani babban jami'in bincike na ksar ruwan harsashai.

Majiyoyin sojin kasar sun bayana sunan jam'ian jami'in Majed al-Hamadi Al- Davademi mai kula da harkokin bincike a yankin da kuma Riyad, wanda a lokacin harin yake cikin motar sa zuwa lardin Arja al-Davademi.

Kawo yanzu Hukumomin kasar sunce ana gudanar da bincike, yayin da kungiyar 'yan ISIS ta fitar da sanarwar cewa ita keda alhaklin kai harin.