-
Hizbullah Ta Lebanon Ta Jininawa 'Yan Majalisar Kasar Tunisiya
Dec 02, 2017 03:59'Yan Majalisar kungiyar ta Hizbullah sun yabawa kin amincewar 'yan majalisar kasar Tunisiya da bayyana jingawa Hizbullah ta'addanci da Kungiyar hadin kan kasashen larabawa ta yi.
-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Ta Tabbatar da Baraka A Cikinta
Dec 02, 2017 03:50Babban sakataren kungiyar ta kasashen larabawa Ahmad Abul-Ghaid ne ya ce akwai sabani a tsakanin kasashen larabawa, musamman akan batun tsaro.
-
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Tabbatar Da Sabani A Tsakanin Manbobin Kungiyar
Dec 01, 2017 14:37Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ya bayyana cewa akwai sabani a tsakanin kasashen larabawa musaman ma kan abinda ya shafi harakokin tsaro
-
Al-Houti: Al'ummar Yemen Ba Za Su Taba Mika Kai Ga Amurka Da Isra'ila Ba
Nov 30, 2017 12:20Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Abdulmalik Al-Houthi ya bayyana cewar al'ummar Yemen ba za su taba mika wuya ga Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila ba, kamar yadda kuma ya ja kunnen gwamnatin Saudiyya dangane da ci gaba da killace kasar Yemen din da take yi.
-
Yemen: An Kashe Sojojin Saudiyya Da Dama A Yankin Jizan
Nov 30, 2017 08:26Sojojin kasar Yamen da suke maida martani akan wuce gonar Saudiyya, sun kai hari a gundumar Jizan na Saudiyya tare da kashe sojojin wannan kasa masu yawa.
-
Kasashen Masar Da Rasha Sun Jaddada Muhimmancin Fada Da Ta'addanci
Nov 30, 2017 08:25Ministan tsaron kasar Rasha, ya bayyana haka ne a yayin ganawa da shugaban kasar Masar Abdulfattah al-Sisy.
-
Shugaban Babban Zauren M.D.D Ya Ce: Al'ummar Palasdinu Suna Cikin Mummunan Kangi A Zirin Gaza
Nov 30, 2017 03:15Shugaban babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya yi furuci da cewa: Al'ummar Palasdinu da ke yankin Zirin Gaza na Palasdinu suna cikin mummunan kangi.
-
Micheal Aun: Sa'ad al-Harir Zai Ci Gaba Da Zama Akan Mukamin Pira Minista
Nov 29, 2017 08:44A yau laraba ne shugaban kasar ta Lebanon Micheal Aun wanda yake ziyarar aiki a kasar Italiya ya bayyana cewa; Nan gaba kadan dambaruwar siyasar kasar ta Lebanon za ta zo karshe.
-
Dakarun Yemen Sun Harba Makami mai Lizzami A Wurin Taron Sojojin Hayar Saudiya
Nov 29, 2017 02:50Dakarun tsaron kasar Yemen tare da na dakarun sa kai sun harba makami mai lizzami samfurin Zilzal - 2 a matattarar sojojin hayar Saudiya na yankin Bawwabatu-mausim a Lardin Jizan dake kudancin Saudiya.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kawo Karshen Kaddamar Da Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Nov 28, 2017 15:29Kakakin Hukumar Kula da Ayyukan Jin Kai ta Majalisar Dinkin Duniya "OCHA" ya jaddada bukatar kawo karshen hare-haren jiragen saman mahukuntan Saudiyya kan kasar Yamen.