-
Rashin Lafiyar Sheikh Isa Kasim Na Kara Tsananta
Nov 27, 2017 15:34Wata kungiyar kare hakkin bil'adama ta mutanen kasar Bahrain a kasar Britania ta bayyana cewa babban malamin mabiya mazhabar shi'a a kasar Bahrain Sheikh Isa Qasim yana fama da tsananin rashin lafiya a daurin talalan da gwamnatin kasar Bahrain take masa a gidansa.
-
Hamas: Ba Za Mu Yarda Da Ajiye Makamai Ba
Nov 27, 2017 08:25Jami'in Kungiyar gwgawarmaya ta Hamas, Mahmud Zahar ya bayyana cewa; Babu wani mutum daya a cikin 'yan kungiyar ta Hamas da ya aminta da batun kwance damarar yaki.
-
Yemen : Tallafin Farko Ya Shiga Yankin Da 'Yan Houthi Ke Rike Da
Nov 27, 2017 03:04MDD, ta sanar da cewa wani jirgin ruwa dauke da tallafin abinci ya samu isa tashar ruwa ta yammacin kasar Yemen, wanda shi ne na farko cikin makwanni uku a yankin da 'yan gwagwarmaya na Houthi ke rike da.
-
Ministan Shari'a Na Pakistan Ya Yi Murabus
Nov 27, 2017 03:03Minsitan shari'a na kasar Pakistan, Zahid Hamid, ya mika takardar murabus dinsa ga firayi ministan kasar Shahid Khaqan Abbasi.
-
Asusun Kula Da Kananan Yara Na MDD Ya Koka Kan Ci Gaba Da Mutuwar Kananan Yara A Yamen
Nov 26, 2017 04:13Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya ya sanar da cewa: Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan yankuna daban daban na kasar Yamen lamarin da ke kara yawan kananan yara da suke mutuwa a kullum rana.
-
Ansarullah: Wasu Gwamnatocin Gabas Ta Tsakiya Yanki Ne Na Manyan Azzamluman Duniya
Nov 25, 2017 15:31Shugaban kungiyar Ansarullah ta Kasar Yemen, Abdulmalik Badruddin ka kara da cewa; wasu kasashen na yanki da suke damfare da manyan kasashen duniya, suna cutar da musulunci daga cikinsa
-
Rahoton Hukumar UNICEF Kan Halin Da Yara Suke A Kasar Yemen
Nov 25, 2017 02:51Asusun kula da yara na MDD UNICEF a takaice ya bada rahoton cewa yara dubu 23 daga shekara ta 2016 ya zuwa yanzu suka rasa rayukansu a kasar Yemen sanadiyyar hare-haren kasar Saudia da kawayenta a kan kasar.
-
An Bukaci A Maida Yarjejeniyar Sochi Kan Rikicin Kasar Siriya Ta Zama Kudurin MDD
Nov 25, 2017 02:51Jakadun kasashen Iran, Rasha da kuma Turkiya sun rubuta wasika zuwa ga babban sakataren MDD da kuma shugaban kwamitin tsaro na majalisar inda suka bukaci a maida yarjejeniyar da shuwagabannin kasashen uku suka cimma a birnin Sochi na kasar Rasha kan kawo karshen rikicinkasar Siriya ta zama wani kuduri na majalisar.
-
Kahlid Mash'al Ya Yi Gargadi Akan Halin ko in kular Larabawa Akan Palasdinu
Nov 23, 2017 02:58Tsohon shugaban kungiyar gwagwarmaya Hamas, ya ce; An shiga wani yanayi da ta kai ga cewa; wasu gwamnatoci basu damuwa da batun palasdinawa
-
Kungiyoyi Da Jam'iyyun Siyasa A Masar Sun Yin Allah Wadai Da Matsayar Kungiyar Arab League
Nov 22, 2017 03:30Kungiyoyi da jam'iyyun siyasa da dama a kasar Masar sun yi Allah wadai da matakin da kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta dauka kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kungiyar Hizbullahi ta kasar Lebanon.