-
Pira Ministan Iraki: Iraki Zai Sanar Da Kawo Karshen Da'esh Bayan Kakkabe Su Daga Sahara.
Nov 21, 2017 15:41A yau talata ne pira ministan kasar ta Iraki, Haydar Ibadi, ya sanar da cewa Irakin ta sami nasara akan Da'esh, amma ba zai sanar da nasarar karshe ba sai an murkushe wadanda suka gudu cikin sahara.
-
Hizbullah: Lebanon Ba Za Ta Aminta Da Wata Kasa Ta Zamar Mata Uwargida Ba.
Nov 21, 2017 15:36Mataimakin shugaban kungiyar Hizbullah Sheikh Na'im Kassim ya bayyana haka ne a wata hira da jaridar al-Ahad ta yi da shi a yau talata.
-
Abbas Abu Mazin Ya Hanawa Jami'an Palasdinu Ganawa Da Jami'an Gwamnatin Amurka.
Nov 21, 2017 15:34Shugaban gwamnatin Kwarya-kwaryar ta Palasdinu ya ce babu wani dalili da zai sa shugabannin palasdinawan su zauna da jami'an gwamnatin Amurka.
-
Sayyid Nasrullah: Ana Gab Da Kawo Karshen Kungiyar Da'esh
Nov 20, 2017 15:36Shugaban kungiyar hizbullah sayyid hasan nasrullah ya bayyana cewa a halin yanzu gwamnatin kungiyar ta'addanci IS ta kawo karshe a kasashen Siriya da Iraki kuma nan ba da jimawa ba za a gudanar da bikin kawo karshen Da'esh
-
Kotun Kolin Iraki Ta Soke Zaben Yankin Kurdistan
Nov 20, 2017 06:32Kotun koli a Iraki ta sanar da soke zaben yankin Kurdistan da aka gudanar a watan Satumba da ya gabata.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Jaddada Bukatar Wanzuwar Zaman Lafiya Da Tsaro A Kasar Lebanon
Nov 20, 2017 02:54Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada bukatar samun zaman lafiya da wanzuwar tsaro a kasar Lebanon.
-
Jawabin Bayan Taron Kasashen Larabawa Maimaicin Tuhume-Tuhumen Da Basu Da Asasi A Kan Iran Ne
Nov 19, 2017 15:31A yau ne ministocin harkokin waje na kasashen larabawa suka kammala taron da kasar saudia ta kira a birnin alkahira na kasar Masar
-
Sojojin Syria Sun Kwace Tungar Daesh Na Karshe A Kan Iyaka Da Kasar Iraqi
Nov 19, 2017 15:31Gwamnatin kasar Syria ta bada sanarwan kwace iko da garin Bukamal tungar yan ta'adda ta Daesh a kan iyaka da kasar Iraqi a yau Lahadi
-
Labanon : Bassil, Ba Zai Halarci Taron Kasashen Larabawa Ba Kan Iran
Nov 19, 2017 06:35Ministan harkokin waje na kasar Labanon, Gebrane Bassil, ba zai halarci taron kungiyar kasashen larabawa ba da Saudiyya ta kira kan Iran.
-
Palasdinu: Hamas Ba Za Ta Taba Kwance Damarar Yaki Ba.
Nov 19, 2017 03:13Kungiyar ta Hamas ta ce matukar da akwai mamaya a palasdinu babu yadda za ta kwace makamanta.