-
Hare-Haren Saudiya A Yemen Sun Yi Sanadiyyar Mutuwar Fararen Hula 17
Nov 18, 2017 02:23A wani sabon harin da jiragen yakin kawancen saudiya suka kai kasar yemen fararen hula 17 suka rasa rayukansu
-
Sa'ad Hariri Ya Bar Saudiya Zuwa Kasar Faransa
Nov 18, 2017 02:19Bayan kwashe makonni biyu a birnin Riyad, a daren Juma'a piraminstan kasar Labnon da ya yi murabus Sa'ad Hariri ya kama hanya zuwa kasar Faransa
-
Sojojin Iraki Sun Kwace Rawa, Lardin Karshe a Hannun IS
Nov 17, 2017 07:46Sojojin Iraki sun kwace lardin Rawa, na karshe dake hannun 'yan ta'adda na Da'esh.
-
Sojojin Iraki Sun Danna A Rawa, Lardin Karshe a Hannun IS
Nov 17, 2017 06:55Yau Juma'a rundinar sojin kasar Iraki ta kaddamar da farmakin kwato Rawa, lardi na karshe dake hannun 'yan ta'addan IS.
-
Makircin H.Kasar Isra'ila Da Saudiyya Kan Kasar Iran Yana Ci Gaba Da Fitowa Fili
Nov 16, 2017 14:03Babban hafsan hafsoshin rundunar sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bayyana Jamhuriyar Musulunci ta Iran a matsayin babbar makiyar gwamnatin Yahudawan Sahayoniyya.
-
An Kai Hare Kan Mayakan Daesh A Jiragen Sama A Kudancin Birnin Sirt Na Kasar Libya
Nov 16, 2017 08:35Wata majiyar sojojin sama na kasar Libya ta bada llabarin kai hare hare da jiragen yaki man mabuyar mayakan kungiyan yan ta'adda ta Daesh a kudancin birnin Sirta.
-
Matsin Lambar Bayan Fage Na Fitar Iran Daga Siriya
Nov 16, 2017 05:54Duk da cewa kasar Iran, kasa ce da ta tsayin daka wajen fada da kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya, to sai dai a yayin da ake gaf da kawo karshen 'yan ta'addar, masu goyon bayan su na kokarin fitar da kasar Iran din ta bayan fage daga kasar Siriya, domin share fage na sake dawo da 'yan ta'addar a yankin.
-
Labanon : Ana Ci Gaba Da Matsin Lamba Ga Saudiyya Kan Tsare Hariri
Nov 15, 2017 12:41Shugaban Michel Ayun, na Labanon na kara matsin lamba ga Saudiyya bisa zarginta da ci gaba da tsare firayi ministan kasar ta Labanon Saad Hariri.
-
MDD Ta Yi Kashedi Kan Bullar Wata Sabuwar Cuta A Kasar Yemen.
Nov 15, 2017 08:56MDD ta bayyana damuwarta da yi yuwan bullar cutar Diphtheria mai matukar hatsari ga rayuwar mutane kasar Yemen.
-
Ibadi: Gwamnatin Tsakiya Za Ta Karbi Iko Da Dukkanin Iyakoki Daga Kurdawa
Nov 15, 2017 03:07Pira ministan kasar ta Iraki Haydar Ibadi ya jaddada cewa za su karbi iyakokin ne ba tare da tashin hankali ko amfani da karfi ba.