-
Basshar Asad: Manufar Tada Rikici Shi ne Hana Syria Ta Ci Gaba.
Nov 15, 2017 03:04Shugaban na Syria da ya bayyana haka ne a wani jawabi da ya gabatar a wurin taron karawa juna sani dangane da hanyoyin kalubalnatar kawancen Amurka da Sahayoniya da kasashe masu mulkin mulukiya, sannan kuma da kare gwagwarmayar al'ummar Palasdinu.
-
Darul Iftah Masar: Ayyukan Kungiyar Daesh A Internet Ya Ragi
Nov 14, 2017 08:19Majalisar bada fatawa ta malaman addini wacce ake kira Darul-Ifta ta masar Masar ta bada sanarwan cewa yawan ayyukan kungiyar yan ta'adda ta Daesh a cikin yanar gizo ya ragu.
-
Kokarin Saudiyya Na Neman Hadin Kan Kasashen Larabawa Don Fada Da Kasar Iran
Nov 14, 2017 02:27Kafofin watsa labarai sun bayyana gwamnatin Saudiyya ta bukaci ministocin harkokin kasashen wajen kungiyar hadin kan kasashen larabawa da su gudanar da wani taro na gaggawa da nufin tattauna abin da ta kira "tsoma bakin Iran cikin harkokin cikin gidan kasashen Gabas ta tsakiya".
-
Hizbullah: Saudiyya Tana Son Ta Maimaita Yadda Ta Yi Wa Katar Akan Kasar Lebanon
Nov 13, 2017 15:27Shugaban majalisar shawara ta kungiyar Hizbullah Sayyid Hashim Safiyyudin ya zargi Saudiyya da tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar Lebanon.
-
Syria: Sojoji Sun Sake 'Yanto Wasu Garuruwa Biyu A Arewacin Gundumar Hamah
Nov 13, 2017 15:24Sojojin na kasar ta Syria sun sanar da kwace kauyukan biyu ne daga hannun kungiyar 'yan ta'adda ta al-Nusrah a yammancin kasar.
-
Labanon : Ina Cikin 'Yancin Walwala A Saudiyya_Hariri
Nov 13, 2017 03:19A karon farko, tun bayan murabus dinsa na ba zata tun daga Saudiyya, firayi ministan Labanon, Saad Hariri, ya yi jawabi a gidan talabajin.
-
Kasashen Larabawa Sun Kashe $130b Wajen Rusa Kasashen Siriya, Yemen Da Libiya
Nov 12, 2017 14:42Firayi ministan kasar Aljeriya, Ahmed Ouyahia, ya bayyana cewar wasu kasashen larabawa sun kasashe zunzurutun kudaden da suka kai Dala Biliya 130 da nufin ruguza kasashen Siriya, Libiya da Yemen.
-
Bayanin Babban Sakataren Kungiyar Hizbullahi Ta Kasar Lebanon Kan Makirce-Makircen Saudiyya
Nov 12, 2017 02:26Babban sakataren Kungiyar Hizbullahi ta kasar Lebanon ya fayyace irin tarin makirce-makircen da mahukuntan Saudiyya suke kitsawa kan kasar Lebanon musamman matakin da suka dauka na tilasta wa fira ministan kasar Sa'ad Hariri yin murabus daga kan mukaminsa.
-
Sojojin Iraki Sun Kwace Ikon Kauyuka Da Dama Daga IS
Nov 11, 2017 13:04A ci gaba da farmakin da suke kan 'yan ta'adda na kungiyar IS ko Da'esh, sojojin Iraki sun yi nasara kauce ikon kauwuka da dama da suka dade karkashin kungiyar a yankin hamada dake yammacin kasar a iyaka da Siriya.
-
Labanon : Aoun, Ya Bukaci Bayani Daga Saudiyya Kan Batun Hariri
Nov 11, 2017 11:53Shugaban kasar Labanon, Michel Aoun, ya bukaci bayani daga gwamnatin Saudiyya akan abunda ke kawo cikas wajen komawar firayi ministan kasar mai murabus Saad Hariri komawa gida.