-
Yemen : Har Yanzu Akwai Cikas Wajen Shigar Da Kayan Agaji_MDD
Nov 11, 2017 11:31Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa har yanzu kawancen da Saudiyya ke jagoranta a Yemen na ci gaba da hadasa cikas wajen shigar da kayen agaji a wannan kasa.
-
Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kai Hari Akan Ma'aikatar Tsaron Kasar Yemen
Nov 11, 2017 03:23A daren jiya juma'a ne dai jiragen yakin suka kai harin a kan ma'aikatar tsaron Yamen dake birnin San'aa har sau biyu.
-
Iraki:Piraminista Haydar Ibadi Ya Jinjinawa Aikin Jami'an Tsaron Kasar Akan Ziyarar Arba'in
Nov 11, 2017 03:18Piraministan na kasar Iraki ya bayyana cewa jami'an tsaron kasar sun sami gagarumar nasara wajen kare masu ziyarar arba'in a Karbala
-
Kungiyar Hizbullahi Ta Lebanon Ta Ce: Mahukuntan Saudiyya Ne Suka Tilastawa Sa'ad Hariri Yin Murabus
Nov 10, 2017 15:30Babban sakataren kungiyar Hizbullahi ta kasar Lebanon ya bayyana cewa: Mahukuntan Saudiyya ne suka tilastawa Sa'ad Hariri yin murabus daga kan mukaminsa na fira ministan Lebanon, kuma hakan babban cin mutunci ne ga fira ministan da ma dukkanin al'ummar Lebanon.
-
Shugaban Kasar Faransa Ya Yi Takaitaccen Ganawa Da Dan Salman Na Saudia Kan Matsalar Lebanon
Nov 10, 2017 02:48Shugaban kasar farasan Manuel Macron ya gudanar da takaitaccen ganawa da Muhammad bin Salman yerima mai jiran gadon sarautar kasar saudia a jiya Alhamis inda suka tattauna kan matsalolin da ke tasowa tsakanin Iran da Saudia dangane da kasashen Lebanon yemen.
-
Masar Ta Ki Amincewa Da Siyasar Saudiya A Kan Kungiyar Hizbullah Ta Kasar Labnon.
Nov 10, 2017 02:16Shugaban kasar Masar ya tabbatar da cewa duk da irin bukatar da kasar saudiya ta gabatar ga kasashen larabawa na haramta kungiyar hizbullah ta kasar Labnon, kasar sa ba za ta amince da wannan bukata ba.
-
Saudiyya: Ma'aikatar Shari'a Ta Aikwa Mutane Mutane 208 Sammaci Akan Batun Cin Hanci Da Rashawa.
Nov 09, 2017 15:27Babban mai shigar da kara na kasar Sa'udiyya Sa'ud al-Mu'ujib, ya fadawa tashar telbijin din al-arabiyya a yau alhamis cewa an kame mutanan ne tare da cewa bakwai daga cikinsu ne kadai aka saki saboda rashin kwararan dalilai akansu.
-
Sojojin Siriya Sun Kwace Bukamal, Birnin Karshe A Hannun IS
Nov 09, 2017 00:59Rundinar sojin Siriya ta yi nasara kwace Bukamal, birnin na karshe da ke hannun 'yan ta'adda na IS gabashin kasar.
-
Nabeeh Berri:Murabus Din Hariri Ya Saba Doka
Nov 08, 2017 14:42Shugaban Majalisar dokokin kasar Labnon ya ce murabus din da Piraministan kasar Sa'ad Hariri yayi, ya sabawa doka kuma ba za a amince da shi ba.
-
Yemen : MDD Ta Bukaci Saudiyya Ta Bada Damar Isar da Kayan Agaji
Nov 07, 2017 11:48Majalisar dinkin duniya ta bukaci Saudiyya data bada damar isar da kayan agaji a kasar Yemen, bayan da Saudiyyar ta rufe duk hanyoyin shige da fice a wannan kasa ta Yemen.