-
Miliyoyin Mabiyar Mazhabar Ahlul Bait (AS) Na Isa Karbala Domin Ziyarar Arba'in
Nov 07, 2017 04:45Miliyoyin ambiya mazhabar shi'ar Ahlul bait (AS) daga sassa daban-daban na duniya na ci gaba da isa birnin Karbala na kasar Iraki, yayin da kuma wasu suke a kan hanyarsu ta isa birnin, domin halartar tarukan arba'in an shahadar Imam Hussain (AS).
-
Saudiyya: An Kashe Sojan Saudiyya Guda A Yankin Katif
Nov 07, 2017 03:00Tashar telbijin din al-akhbariyyah ta Saudiyya ta ce; An Kashe sojan ne a jiya litinin.
-
Manufar Kafa Kwamitin Yaki Da Barna Iat Ce Kawar Da 'Yan Takarar Muhamad Bn Salman
Nov 06, 2017 02:23Cikin wani rahoton da kamfanin dillancin labaran reuters ya fitar game da kame-kamen baya-bayan da mahukuntan Saudiya suka yi ta hanyar kwamitin yaki da barna manufar kafa kwamitin shine kawar da
-
Saudiyya Ta Ware Tukuicin Dala Miliyan 325 Ga Wanda Ya Bayar Da Labarin Inda Jagororin Ansarullah Su Ke
Nov 06, 2017 02:22Mahukuntan Riyad sun ware dala miliyan 325 a matsayin tukuici ga duk wanda ya bayar da rahoton da zai taimaka a kamo jagororin kungiyar Ansarullah na kasar Yemen.
-
Wata Majiya: Hariri Yayi Murabus Ne Bayan Iran Ta Ki Yarda Da Bukatar Saudiyya Na Janye Goyon Bayan Al'ummar Yemen
Nov 05, 2017 14:43Wata majiya mai karfi ta bayyana cewar Sa'ad al-Hariri, firayi ministan kasar Labanon mai murabus, yayi murabus daga mukamin nasa ne bayan da Iran ta ki amincewa da bukatar da ya gabatar mata da sunan Saudiyya na ta daina goyon bayan al'ummar kasar Yemen da Saudiyyan take ci gaba da kai musu hare-hare.
-
Sayyid Nasrallah: An Tilasta Wa Hariri Murabus Ne, Ba Bisa Son Ransa Ba
Nov 05, 2017 14:42Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar an tilasta wa firayi ministan kasar, Sa'ad Hariri, yin murabus ne daga Saudiyya ba bisa son ransa ba, yana mai kiran al'ummar kasar da su kai zuciya nesa da kuma ci gaba da kokari wajen tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankalin kasar.
-
An Kori Ministoci Da 'Ya 'Yan Sarauta A Saudiyya
Nov 05, 2017 02:20Rahotanni daga Saudiyya na cewa an cafke wasu daga cikin 'ya yan masarautar kasar 11 da wasu gomman ministoci tsaffi da wadanda ke kan aiki, a wani lamari da aka bayyana ba'a taba ganin irinsa ba a wannan kasa.
-
Harin Da'esh Ya Kashe Fararen Hula Da Dama A Gabashin Siriya
Nov 05, 2017 02:18Rahotanni daga Siriya na cewa daruruwan fararen hula ne suka gamu da ajalinsu a wani hari da 'yan ta'adda na kungiyar Da'esh suka kai da mota a wani sansaninsu dake gabasnin birnin Zer- Ezzor.
-
Sa'ad Hariri Ya Yi Murabus Daga Kan Mukaminsa Na Fira Ministan Kasar Lebanon
Nov 04, 2017 16:01Fira ministan kasar Lebanon Sa'ad Hariri ya sanar da yin murabus daga kan mukaminsa a lokacin da yake gudanar da ziyarar aiki a kasar Saudiyya a yau Asabar bayan ya yi zargin cewa yana fuskantar barazanar kisan gilla.
-
Ana Gab Da Kawo Karshen 'Yan Ta'addar Da'esh A Siriya
Nov 04, 2017 11:38Bayan kwashe shekaru uku karkashin mamayar 'yan ta'addar IS, magajin garin Deir Ezzor, Ali Karami ya sanar da komawar garin karkashin milkin gwamnatin siriya.