-
Fiye Da 'Yan Hijira 700 Ne Suka Tsira Daga Halaka A Tekun Midtireniya
Nov 04, 2017 08:33Kamfanin dillancin labarun Reuters ya ambato cewa; Masu Tsaron Ruwan Italiya Sun tseratar da mutanen ne a jiya jumaa.
-
Sojojin Siriya Sun Kwace Daukacin Ikon Birnin Deir Ezzor
Nov 03, 2017 13:08Rundunar sojin gwamnatin Siriya ta yi nasarar kwace daukacin ikon birnin Deir ez-Zor wanda shi ne babban birnin lardin dake gabashin kasar .
-
Iraki: Sojoji Sun Kori "Yan Ta'addar Da'esh Daga Tsakiyar Garin al-Ka'im
Nov 03, 2017 07:47Tun da safiyar yau juma'a ne dai sojojin Irakin suka bude daga da gyauron 'yan Da'esh a garin na Ka'ima da ke yammacin gundumar Anbar.
-
Dakarun Ali Khalifa Sun Killace Gidan ayatollahi Isa Kasim
Nov 02, 2017 14:48Dakarun Yaki da tawayen na kasar Bahren sun kai farmaki gidan jagoran mabiya mazhabar shi'a na kasar ayatollahi Isa Kasim tare da killace shi.
-
Yemen: Ansarullah Ta yi Allah Wadai Da Hare-haren Jiragen Yakin Saudiyya A Yankin Saadah
Nov 02, 2017 08:25A wani bayani da kungiyar ta fitar a jiya laraba, ta yi Allah wadai da sabbin hare-haren da jiragen yakin Saudiyyar suka kai a gundumar Sa'aada wanda ya ci rayuka 17
-
Iraki: Gwamnatin Bagadaza Ta Zargi Arbil Da Rashin Aiki Da Yarjejeniyar Tsaro
Nov 02, 2017 08:23Sojojin Kasar ta Iraki sun ja kunnen yankin na Kurdawa akan idan ba su yi aiki da yarjejeniyar ba ta tabbatar da tsaro a iyakoki, to za su shiga da kansu.
-
Abbas Abu Mazin Ya Bukaci Birtania Da Ta Gyara Kuskuren Da Ta yi Na Alkawalin Balfour
Nov 02, 2017 08:21Shugaban na Palasdinawa dai ya bayyana haka ne a daidai lokacin da ake ciki shekaru 100 da alkawalin Balfou da Birtaniya ta bai wa yahudawa yankin Palasdinu.
-
Sojojin Iraqi Sun Karbi Iko Da Kofar Shiga Kasar Turkiya Daga Hannun Kurdawa
Oct 31, 2017 15:19Jami'an tsaron kasar Iraqi sun karbi iko da kofar shiga ta kan iyaka da kasar Turkiya da ke kan iyakan Iraqi da Turkiya daga hannun kurdawa a yau Talata
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Oct 31, 2017 08:35Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan yankunan Dhabu'ah da Ramadah da suke birnin Sana'a fadar mulkin kasar Yamen.
-
Jiragen Saman Yakin Masar Sun Yi Luguden Wuta Kan Wasu Motoci Dauke Da Makamai
Oct 31, 2017 08:34Jiragen saman yakin Masar sun yi luguden wuta kan wasu jerin motoci dauke da muggan makamai da ake kokarin yin fataucinsu zuwa cikin kasar.