-
An Bude Sabon Zagayen Tattaunawa Kan Rikicin Siriya A Astana
Oct 30, 2017 13:52Yau Litini an bude wani sabon zagayen tattaunawa kan rikicin kasar Siriya a birnin Astana na kasar Kazakstan.
-
Kungiyar Arab League Ta Yi Tofin Allah Kan Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kasar Somaliya
Oct 30, 2017 08:16Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya a ranar Asabar da ta gabata.
-
Yemen: Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kai Hare-hare A Yankuna Daban-daban.
Oct 29, 2017 15:39Jiragen yakin na Saudiyya sun kai hare-hare har sau 15 ne a cikin babban birnin kasar Sanaa
-
Hizbullah: Gwagwarmaya Za Ta Iya Rusa Sabbin Manufofin Amurka A Gabas Ta Tsakiya
Oct 29, 2017 15:35Mataimakin shugaban Majalisar shawara ta Hizbullah Sheikh Ali Daa'mush ya ce; Amurka da Isra'ila da Saudiyya suna son kafa rundunar fada da Iran da kuma gwgawarmaya.
-
Masar: An Kai Wa Ofishin 'Yan Sanda Hari A Yankin Sina
Oct 29, 2017 15:33Majiyar tsaro daga kasar ta Masar ta ce wasu mutane da suke dauke da makamai sun kai hari akan wata motar 'yan sanda a yankin Sinaa ta arewa
-
Mas'ud Barzani Ya Ce Zai Sauka Daga Shugabancin Yankin Kurdawa
Oct 29, 2017 15:31A wani jawabi da ya gudanar dazun nan ta hanyar kafafen watsa labaru,Barzani ya tabbtar da cewa zai sauka daga farkon watan Nuwamba mai zuwa.
-
Martanin Ma'aikatar Harakokin Wajen Iraki Game Da Cin Zarafin Amurka
Oct 29, 2017 03:36Kakakin ma'aikatar harakokin wajen kasar Iraki Ahmad Al-hajib yayi alawadai da furucin da mai magana da yawun ma'aikatar harakokin wajen Amurka Heather Nauert ya yi na sanya mataimakin babban kwamandan dakarun sa kai na kasar Abu Mahdi Al-muhandis cikin jerin 'yan ta'adda.
-
Yan Kasar Faransa Kimani 2000 Ne Suke Yaki Tare Da Kungiyar Daesh A Kasashen Syria Da Iraqi
Oct 29, 2017 02:49Yan kasar Faransa 1910 ne suke yaki a bangaren kungiyar Daesh a kasashen Syria da Iraqi
-
Iraki Ta Dakatar Da Aikin Soji Na Sa'o'i 24 A Yankunan Da Ake Takaddama
Oct 28, 2017 02:59Firayi ministan Iraki, Haïder al-Abadi, ya bada umurnin dakatar da duk wani aikin sojin kasar na sa'o'i 24 a yankunan da ake takaddama akansu.
-
Majalisar Dokokin Amurka Ta Fara Daukar Matakan Kuntatawa Kungiyar Hizbullah
Oct 27, 2017 03:24Majalisar dokokin Amurka "Congress" ta fara daukar matakan kuntatarwa kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon da kuma kasashen da suke yakar yan ta'adda a yammacin Asia, ta hanyar samar da kudurori ko dokoki ukku.