-
Kasar Iran Ba Ta Goyon Bayan Zaben Raba Gardama A Yankin Kurdawa Na Kasar Iraki
Aug 18, 2017 14:25Babban kwamandan sojojin kasar Iran Manjo Janar Mohammad Bakiri ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran ba ta goyon shirin Kurdawan kasar Iraki na gudanar da zaben raba gardama don warewar yankin daga kasar iraqi.
-
Gwamnatin Kasar Masar Ta Sake Mika Wani Yanki Na Kasar Ga Kasar Kuwait
Aug 18, 2017 14:24Shugaban kasar Masar Abdulfatah Sisi ya sake sai da wasu yankunan arewacin kasar ga sarkin Kuwait.
-
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Yi Allah Wadai Da Harin Espania
Aug 18, 2017 14:23Babban Sakatarin kungiyar kasashen Larabawa ya yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai birnin Basalona na kasar Espania.
-
Syria: An Bude Bikin Baje Koli A Birnin Damascuss Na Farko Bayan Shekaru Shida
Aug 18, 2017 02:10A jiya alhamis ne aka bude baje kolin wanda kasashe 43 na duniya suke halarta.
-
Palasdinu: Da'esh Ta Dauki Alhakin Kashe Kwamandan Kungiyar Hamas
Aug 18, 2017 02:10A jiya alhamis ne dai aka kai harin kunar bakin wake a yanki9n Rafaha da ke kan iyakar palasdinu da Gaza, wanda ya yi sanadin shahadar NIdhal al-ja'afari, da yake daya daga kwamandojin Izzuddin alkassam.
-
Rasha Ta Zargi Kasashen Amurka Da Birtaniya Da Taimakawa 'Yan Ta'addan Kasar Siriya
Aug 17, 2017 14:29Kasar Rasha ta bukaci gudanar da binciken kasa da kasa kan zargin cewa kasashen Amurka da Birtaniya ne suke mallakawa 'yan ta'addan kasar Siriya makamai masu guba.
-
Saudiyya Ta Bude Iyakarta Da Qatar Saboda Aikin Hajji
Aug 17, 2017 04:44A wani abu da ake kallonsa a matsayin sassauci a rikici diflomatsiya na tsakanin kasahen Qatar da Saudiyya, sarki Salman ya bada umurnin bude iyakar kasashen biyu.
-
Sojojin H.K.Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa Masu Yawa A Gabar Yammacin Kogin Jordan
Aug 16, 2017 07:19Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan al'ummar Palasdinu a garin Ramallah da ke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka jikkata Palasdinawa akalla 27.
-
Maniyyata 31 Sun Rasa Rayukansu A Kasar Saudiyya
Aug 15, 2017 13:12Mahukuntan kasar saudiyya sun sanar da rasuwar maniyyata 31 daga cikin wadanda suka isa kasar domin gudanar da aikin hajjin bana.
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Aug 15, 2017 07:14Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan yankuna daban daban na kasar Yamen.