-
Mahukuntan Saudiyya Sun Sake Hana Al'ummar Yamen Zuwa Aikin Hajji A Bana
Aug 14, 2017 07:13Ma'aikatar kula da harkokin addini a kasar Yamen ta sanar da cewa: Tsawon shekaru uku a jere mahukuntan Saudiyya sun hana al'ummar Yamen zuwa aikin hajji domin sauke farali.
-
Sayyid Nasrallah: Isra'ila Tana Tsoron Sake Kai Hari Labanon Saboda Karfin Hizbullah
Aug 13, 2017 12:32Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar zamanin barazanar 'Isra'ila' ya wuce kuma ba zai dawo ba har abada, don kuwa ta san cewa karfin kungiyar Hizbullah ya karu sama da na lokacin yakin shekara ta 2006.
-
Kira Ga Masarautar Saudiyya Da Ta Dakatar Da Shirin Sare Kawunan Fararen Hula 14
Aug 13, 2017 09:15Jaridar Financial Times ta ce kungiyoyin kare hakkin bila adama da dama na duniya suna kiran Saudiyya da ta dakatar da yunkurin sare kawunan fararen hula 14 da take shirin yi.
-
Jami'an Tsaron Isra'ila Sun Kai Hari A Wani Masallaci A Yankin Aizariyyah
Aug 13, 2017 09:13Jami’an tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila sun kaddamar da farmakia kan masallaci Abu Hurairah a dake yankin Aizariya gabashin birnin Quds.
-
Matsalar Rashin Aikin Yi A Yankin Zirin Gaza Ya Haura Zuwa Kashi 60 Cikin Dari
Aug 13, 2017 07:16Matakin killace yankin Zirin Gaza da matsin lambar Hukumar cin gashin kan Palasdinawa da na gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar yankin sun kara janyo matsalar rashin aikin yi a Zirin na Gaza.
-
Rikici Tsakanin 'Yan Ta'adda A Kasar Siriya Ya Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa
Aug 12, 2017 07:33Harin kunan bakin wake da aka kai sansanin 'yan ta'addan Jaishul-Islam da ke cikin kasar Siriya kusa da kan iyaka da kasar Jordan ya lashe rayukan mutane akalla 23 tare da jikkatan wasu 12 na daban.
-
Syria: Fiye Da 'Yan Gudun Hijira 600,000 Ne Su ka Koma Kasarsu
Aug 12, 2017 04:49Hukumar da ke kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ce ta sanar da komawar fiye da 'yan kasar Syria 600,000 da su ke rayuwa a kasashen waje.
-
Sharhi: Takunkumin Kawancen Saudiyyah Domin Durkusar Da Qatar
Aug 11, 2017 01:09Tun bayan da kasashen Saudiyya, UAE, Bahrain da kuma Masar suka sanar da kakaba takunkumi a kan kasar Qatar, kasar Kuwait take ta kai gwabro ta kai mari domin ganin ta shiga tsakanin wadannan kasashe domin sulhunta su.
-
Ziyarar Ministan Harkokin Wajen Aljeriya Zuwa Iraki Da Nufin Karfafa Alakar Kasashen Biyu
Aug 10, 2017 01:56Ministan harkokin wajen kasar Aljeriya Abdul-Qadir Messahel ya kai ziyarar aiki zuwa birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki, inda ya gana da jami'an kasar da nufin karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.
-
An Bukaci Saudiyyah Da Ta Kawo Karshen Killace Filin Jirage Na San'a A Yemen
Aug 09, 2017 12:10Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya da wasu kungiyoyin bayar da agaj na kasa da kasa, sun bukaci Saudiyya da ta kawo karshen killace filin sauka da tashin jiragen sama na birnin San'a na kasar Yemen da take yi.