-
Yemen: Dakarun Yemen Sun Kai Wa Sansanonin Sojan Saudiyya Hari.
Jun 18, 2017 07:26Mayakan Ansarullah na kasar Yemen, sun maida martani akan sansanonin sojojin Saudiyya da ke Gundumomin Asir da Najran.
-
Syria: Harin Kunar Bakin Wake Ya ci Rayuka 7 A yankin KuNaidhara
Jun 17, 2017 07:26Rahotannin da su ke fitowa daga Syria sun ce wani dan kunar bakin wake ne ya tarwatsa kansa a cikin mutane.
-
Palasdinu: Taho Mu Gama A Tsakanin Palasdinawa Da Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Jun 17, 2017 07:24Taho mu gamar wacce ta barke a yau asabar ta yi sanadin jikkatar wani bapalasdine guda.
-
Rasha Ta Ce Akwai Yiwuwar An Kashe Albaghdadi
Jun 17, 2017 02:30Ma’ikatar harkokin wajen Rasha ta ce akwai yiwuwar an kashe jagoran ‘yan ta’addan ISIS Abubakar Baghdadi a wani hari a kusa da Raqqa.
-
Afganistan : An Kai Harin Kunar Bakin Wake A Wani Masallacin Kabul
Jun 15, 2017 23:14Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane hudu ne suka rasa rayukan kana wasu takwas na daban suka raunana sakamakon wani harin kunar bakin wake a wani masallacin 'yan Shi'a dake birnin Kabul.
-
Hamad Bin Jasim Ya Fasa Kwai A Kan Masu Hannu Wajen Haddasa Rikicin Syria
Jun 15, 2017 18:31Tsohon fira ministan kasar Qatar Hamad bin Jasim ya ambaci sunayen kasashen da suke da hannu wajen haddasa rikicin Syria tare da daukar nauyin ci gaban rikicin.
-
Masar : Majalisa Ta Amince A Baiwa Saudiya Tsibirai
Jun 14, 2017 10:49Majalisar dokoki a Masar ta amunce da bukatar gwamnatin kasar na mallakawa Saudiya tsibiran nan biyu, Tiran da Sanafir da aka dade ana takkadama akansu a wannan kasa ta Masar.
-
An Kori wani Sojan HKI Saboda Ya Ki Harbin Wata Bapalastiniya
Jun 13, 2017 06:51Rundunar tsaron HKI to kori daya daga cikin Sojojin ta saboda ya ki harbin Nawaf Anfi-at Bapalastiniya mai shekaru 16 a Duniya
-
Jami'an Tsaron Saudiya Sun Kai Hari Kan Dan Uwan Sheikh Nimr
Jun 12, 2017 06:51A ci gaba da ta'addancin Saudiya kan mabiya mazhabar Shi'a, Jami'an tsaron kasar sun kai hari kan Dan Uwan Shekh Shahid Bakir Nimr a garin Awamiya.
-
Qatar : Ba Za Mu Dauki Mataki Ba, Kan 'Yan Kasashen Da Suka Katse Huldar Da Mu
Jun 12, 2017 01:13Ma'aikatar harkokin cikin gida ta Qatar ta ce kasar ba tada wani shiri na daukar wani mataki kan baki dake zaune a kasar wadanda kasashensu suka katse huldar jakadanci da ita ba, haka kuma ba za ta dauki matakai na rage matsayin huldar jakadanci da su ba.