-
Syria: Amurka Ta Kashe Fararen Hula 9 A Kai Hare-hare Da Ta Kai Ta Sama A Deir-Zoor.
May 26, 2017 02:13Da safiyar yau juma'a ne dai jiragen yakin na kasar Amurka su ka jefa bama-bamai a garurin al-mayadin da ke gundumar Deir-Zoor.
-
Kasashen Da Suke Yaki Da Ta'addanci Karkashin Jagorancin Amurka Suna Ci Gaba Da Kashe Fararen Hula
May 26, 2017 00:49Gamayyar kasashen da suke yaki da ta'addanci karkashin jagorancin Amurka a kasashen Siriya da Iraki suna ci gaba da kashe fararen hula sakamakon hare-haren da suke kai wa kan mai uwa da wabi.
-
S. Nasrallah: Saudiyya Ta Girmama Trump Ne Don Samun Goyon Bayan Yakar Iran
May 25, 2017 13:38Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana taron da Saudiyya ta shirya don maraba da shugaban kasar Amurka Donald Trump a matsayin wani kokari na girmama Trump din da kada kugen yaki a kan kasar Iran da sauran kungiyoyin gwagwarmaya yana mai cewa hakan babu abin da zai kara musu face tsayin daka kan tafarkin da suke kai.
-
Bahrain: Jami'an Tsaro Na Ci Gaba Da Cin Zarafin Jama'a
May 25, 2017 02:29Jami'an tsaro gami da daruruwan 'yan banga na ci gaba da killace gidan babban malamin addini a kasar Bahrain Sheikh Isa Kasim, da kuma ci gaba da cin zarafin jama'a a da suke nuna rashin amincewa da haka a fadin kasar
-
Sharhi:Martanin Malimai kan Matakin Gwamnatin Bahrein A Kan Shekh Isa Kasim
May 25, 2017 01:33Matakin da Gwamnatin kasar Bahrein ta dauka kan Babban Malamin nan Ayatullahi Shekh Isa Kasim ya fuskanci martani mai tsanani a ciki a wajen kasar
-
Kungiyar Da'ish Tana Ci Gaba Da Aiwatar Da Ayyukan Ta'addancinta A Garin Mosel Na Iraki
May 24, 2017 14:19Kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta aiwatar da kisan gilla kan wasu fararen hula da ta kama suna kokarin tserewa daga yankin Assirajkhanah da ke yammacin garin Mosel domin tsira da rayuwarsu.
-
Mutum 225 Kawacen Kasa Da Kasa Ya Kashe Cikin Wata Guda A Siriya
May 24, 2017 06:39Hukumar dake sa ido kan al'amuran kare hakkin bil adama a Siriya, ta ce mutum 225 ne suka rasa rayukansu cikin wata guda a hare-haren sama na kawacen da Amurka ke jagoranta a wannan kasa ta Siriya.
-
Mutane 5 Ne Suka Yi Shahada A Samamen Da Jami'an Tsaron Bahrain Suka Kai Yankin Duraz
May 24, 2017 01:54Mutanen 5 ne aka tabbatar da shahadarsu a lokacinda jami'an tsaron kasar Bahrai suka kai samame a unguwar Diraz kusa da birnin Manama babban birnin Kasar.
-
Cutar Colera Ta Kara Yaduawa Har Da Kashi 50% A Kasar Yeman Sanadiyyar Yaki
May 24, 2017 01:53Hukumar lafiya ta duniya WHO ta bada sanarwan cewa yawan wadanda suka kamu cutar Colera a kasar Yemen ya karu da kashi 50% sanadiyyar yakin da kasashen larabawa tare da jagorancin Saudia suke aiwatarwa a kasar.
-
Mahukuntan Bahrein Sun Yi Wa Ayatullahi Shekh Isa Kasim Daurin Talala
May 23, 2017 13:36Ma'aikatar cikin gida ta kasar Bahrein ta sanar da cewa Dakarun tsaron kasar sun kai farmaki gidan babban malamin Addinin nan mabiyin mazhabar Shi'a Ayatullahi Shekh Isa Kasim, bayan kwashe ayoyi na taho mu gama da mabiyansa , an kame wasu daga cikin mabiyan tare da yi masa daurin talala.