-
Samar Da Kasashe Biyu Shi ne Kawai Mafita- Abbas
May 23, 2017 06:49Shugaban Palasdinawa Mahmud Abbas ya sake nanata bukatar samar da kasashe biyu a yankin Gabas ta tsakiya wanda hakan ne a cewarsa zai bada damar samar da kasar Palasdinu mai cin gashin kanta.
-
Siriya : Harin Bom Ya Kashe Mutum Hudu
May 23, 2017 06:47Rahotonni daga Syria na cewa wani harin bom da aka kai da mota ya yi sanadin mutuwar mutane hudu tare da jikkta wasu talatin na daban a birnin Homs.
-
Sabon Kawancen Amurka, Saudiyyah, Isar'ila, Domin Yaki Da Iran
May 23, 2017 02:39Bayan gama ziyarar da ya kai a birnin Riyadh fadar masarautar Saudiyya, tare da gabatar da jawabi ga wasu shugabannin larabawa da na wasu kasashen musulmi, Donald Trump kai tsaye ya wuce zuwa Isra'ila.
-
Palasdinu: Wani Matashin Bapalasdine ya yi Shahada
May 22, 2017 14:45Matashin ya yi shahada ne bayan da sojojin 'yan sayahoniya su ka harbe shi a gabacin birnin Kudus, a yau litinin.
-
Turkiyya : An Fara Shari'ar Wadanda Ake Tuhuma Da Juyin Mulki
May 22, 2017 08:49A Turkiyya an fara shari'a wasu mutane sama da 200 da ake zargi da hannu a yunkurin kifar da gwamnatin shugaba Recep Tayyip Erdogan a cikin watan Yuli 2015.
-
Kawo Karshen Zaman Taron Birnin Riyad Na Kasar Saudiyya Tsakanin Amurka Da Larabawa
May 22, 2017 01:47A kawo karshen zaman taro tsakanin shugaban kasar Amurka da na kasashen Larabawa da musulmi a cikin daren jiya Lahadi a birnin Riyad na Saudiyya ba tare da cimma wata matsaya kan kawo ci gaba ga kasashen na Larabawa da na musulmi ba.
-
Trump Da Salman Sun Ce Iran Ce Tushen Ta'addanci Na Duniya
May 21, 2017 12:50A taron da masarautar Saudiyyah ta shirya wa Donald Trump a birnin Riyadh wanda aka gayyaci wasu shugabannin kasashen larabawa da wasu na musulmi, sarkin masarautar Al Saud Salman bin Abdulaziz tare da babban bakonsa Donald Trump, sun dora alhakin dukkanin ayyukan ta'addancin da ke faruwa a duniya a kan kasar Iran.
-
Masarautar Bahrain Ta Yanke Hukuncin Dauri A Kan Babban Malami A Kasar
May 21, 2017 12:48Kotun masarautar kama karya ta kasar Bahrain ta yanke hukuncin daurin shekara guda a kan babban malamin addinin muslunci na kasar Sheikh Isa Kasim.
-
Dakarun Iraki Sun Tsarkake Wasu Yankuna A Yammacin Mausul Daga ISIS
May 21, 2017 12:47Dakarun hadin gwiwa masu yaki da ayyukan ta'addanci a Iraki sun samu nasarar halaka adadi mai yawa na 'yan ta'addan takfiriyya na ISIS a yammacin birnin Mausul.
-
Yan Ta'adda Suna Ci Gaba Da Aiwatar Da Kashe-Kashen Gilla kan Fararen Hula A Siriya
May 21, 2017 07:42Gungun 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a kasar Siriya sun harba makamai masu linzami kan yankunan da suke lardin Dire-Zur na kasar Siriya da ke kusa da kan iyaka da kasar Iraki, inda suka kashe fararen hula.