-
Amurka Ta Kulla Yerjejeniyar Sayarwa Saudia Makamai Na Dala Billion 460
May 20, 2017 12:53Fadar white hause ta bada sanarwan cewa shugaba Donal Trump wanda a halin yanzu yake ziyarai aiki a kasra Saudia ya kulla wasu yerjeniyoyi na sayarwa ita saudia makamai wadanda suka kai dalar Amurka billion 460.
-
An Samu Karin Mutuwar Mutane A Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kasar Iraki
May 20, 2017 07:15Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren ta'addancin da aka kai kudancin birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki a jiya Juma'a ya karu zuwa fiye da mutane talatin.
-
Sharhi:Saudiya Da MDD Na Kokarin Raba Kasar Yemen
May 19, 2017 01:27Cikin wani bayyani da ta fitar majalisar Zartarwar Kungiyar Ansarullah ta Kasar Yemen ta dora alhakin mawuyacin halin da Al'ummar kasar ke ciki a kan kasar Saudiya da kwamitin tsaron MDD.
-
Harin IS Ya Kashe Mutane Sama Da 50 A Siriya
May 18, 2017 10:14Bayanai daga kungiyoyi masu zamen kansu na cewa mutane sama da 50 ne suka rasa rayukansu a wani hari da kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta kai a wasu kauyuka biyu dake yankin Hama a tsakiyar kasar Siriya.
-
Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kai Harin Kan Palasdinawa
May 18, 2017 07:42Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan Palasdinawa a garin Nablus da ke gabar yammacin Kogin Jordan.
-
Hukumar "UNICEF" Ta Yi Gargadi Kan Matsalar Talauci A Yankin Gabas Ta Tsakiya
May 17, 2017 07:28A wani bincike da Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ya gudanar yana nuni da cewa: Akwai kananan yara fiye da miliyan 29 a yankin gabas ta tsakiya da Arewacin Afrika da suke rayuwa cikin matsanancin talauci.
-
Sojojin Iraki Sun Kwato Kimanin Kashi 90% Na Garin Mosul Daga Hannun ISIS
May 17, 2017 01:22Dakarun kasar Iraki da suke samun daukin dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar kwato kimanin kashi 90% na yammacin garin Mosul a kokarin da suke ci gaba da yi na fatattakan 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) daga garin na Mosul wanda shi ne gari na biyu mafi girma a kasar.
-
An Kwantar Da Fursunoni Falastinawa 76 Masu Yajin Cin Abinci A Asibiti
May 17, 2017 01:22An kwantar da wasu fursunoni Falastinawa su 76 a asibiti sakamakon mawuyacin halin rashin lafiya da suka shiga ciki biyo bayan ci gaba da yajin cin abincin da suke yi wanda ya shiga kwanansa na 30 don nuna rashin amincewarsu da mummunan yanayin da suke ciki a gidajen yarin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Tashin Bama-Bamai Sun Lashe Rayukan Jami'an Tsaron Masar A Lardin Sina Ta Arewa
May 16, 2017 07:44Wasu jerin hare-haren wuce gona da iri a lardin Sina ta Arewa sun yi sanadiyyar mutuwar jami'an tsaron Masar uku tare da jikkata wasu 9 na daban.
-
Hamas Ta Jaddada Gwagwarmayar 'Yantar Da Palasdinu
May 15, 2017 14:40Kungiyar gwagwarmayar Palasdinawa ta Hamas ta fitar da sanarwar cewa: Kungiyar zata ci gaba da gwagwarmaya da makami har sai ta kai ga kwato hakkokinta daga gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.