-
Kungiyoyi Da Jam'iyyun Siyasa A Bahrain Na Adawa Da Kulla Alaka Da Isra’ila
May 15, 2017 07:56Kungiyoyi da jam’iyyun siyasa a kasar Bahrain bas u yarda da shirin masarautar kasar na kyautata alaka da Isar’ila ba.
-
Hallakar Sojojin Hayar Saudiya A Yemen
May 15, 2017 01:56Majiyar tsaron yemen ta sanar da hallaka wani adadi na Sojojin hayar Saudiya a jihohin Jauf da Ta'az.
-
Mutane 115 Suka Rasa Rayukansu Sanadiyyar Cutar Kwalera A Yemen
May 14, 2017 13:51Cutar Cholera ta lashe rayukan mutane 115 a kasar Yemen sannan wasu dubban kuma suna fama da cutar tun lokacin barkewansa a cikin watan Afrilun da ya gabata
-
Adadin Wadanda Sojojin Saudiyya Su ka Kashe A Garin Awamiyyah Sun Karu.
May 14, 2017 02:12Kawo ya zuwa yanzu mutanen da su ka mutu a garin Awamiyya na mabiya shi'a sun kai hudu.
-
Masar: An Gano Makamai A Yankin Sina
May 14, 2017 02:10Sojojin Kasar Masar sun sanar da gano makamai masu yawa da abubuwa masu fashewa a yankin Sina.
-
Wakilin Palasdinu A Malajisar Dinkin Duniya Ya Bukaci A Bai wa Fursunonin Palasdinawa Kariya.
May 14, 2017 02:08Wakilin na palasdinu wanda ya aike da wasika zuwa ga kwamitin tsaro, ya yi kira da a kawo karshen wahalar da fursunonin na Palasdinawa su ke ciki a gidajen kurkukun Isra'ila.
-
Damuwarr WHO Kan Halin Da Ake Ciki A Yemen
May 14, 2017 01:20Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce halin da ake ciki a kasar Yemen ya wuce duk tunanin da ake, duba da yadda lamuran agaji ke kara dagulewa.
-
Palastinawa Na Ci Gaba Da Yajin Cin Abinci A Gidajen Kurkukun Isra'ila
May 13, 2017 08:16Kimanin fursunonin falastinawa 100 ne suka hade da sauran 'yan uwansu masu gudanar da yajin cin abinci a gidajen kurkukun Isra'ila.
-
Sharhi:Manufar Sarkin Saudiya Na Gayyatar Shugabani 17 Zuwa Birnin Riyad
May 13, 2017 02:15Sarkin Saudiya Salman bn Abdul-Aziz ya tura goron gayyana ga Shugabanin kasashen musulmi 17 domin su gana da Shugaban kasar Amurka Donal Trump a birnin Riyad.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun 'Yantar Da Filin Jirgin Saman Garin Halab Na Kasar
May 13, 2017 01:51Sojojin gwamnatin Siriya da dakarun sa-kai sun samu nasarar kwato filin jirgin saman Ajjarah dake gabashin garin Halab daga mamayar 'yan ta'adda.