-
Harin IS Ya Hallaka Mutane 17 A Pakistan
May 12, 2017 10:08Rahotanni daga Pakistan na cewa a kalla mutane 17 ne suka rasa rayukansu kana wasu sama da 30 na daban suka raunana a wani harin kunar bakin wake da kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta dauki alhakin kaiwa.
-
An Hallaka Daya Daga Cikin Kwamandojin IS A Kudancin Damascus
May 11, 2017 14:47Daya daga Komondojin Kungiyar IS ya hallaka a kudancin birnin Damascus fadar mulkin kasar Siriya
-
An Cabke Wanda Ya Kashe Mazin Fukaha A Birnin Gaza
May 11, 2017 14:47Shugaban Kungiyar Hamas ya sanar da cabke wanda ake zarki da kashe Mazen Faqha daya daga cikin komondijin Kungiyar a birnin Gaza.
-
Wata Mota Shake Da Bama-Bamai Ta Tarwatse A Kudancin Birnin Bagdaza
May 11, 2017 14:46Akalla Mutane 4 Suka rasa rayukansu sanadiyar tarwatsewar wata mota shake da bama-bamai a kudancin birnin Bagdaza na kasar Iraki.
-
Sayyid Nasrullah: Isra'ila Ta Yarda Da Kayin Da Ta Sha
May 11, 2017 14:45A yayin da yake bayyani kan kudirin magabatan HKI na gina Katangar raba yankin Palastinu da kasar Lebanon Shugaban Kungiyar Hizbullah Sayyid Hasan Nasrullah ya bayyana cewa Hakan Shi ke nuna cewa magabatan HKI sun bayyana kasawarsu a fili wajen zartar da kudirin samar da babbar Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Malamai A Bahrain Sun Yi Allah Wadai Da Ziyarar Tawagar Yahudawan Isra'ila A Kasar
May 10, 2017 14:54Manyan malaman addinin musulunci na kasar Bahrain sun tir da kuma Allawadai da ziyarar tawagar yahudawan Isr'aila a kasar.
-
Kaddamar Da Kamfen Bayar Da Kariya Ga Masallacin Quds
May 10, 2017 14:53Babbar cibiyar kare masallacin Quds ta kaddamar da wani kamfe wanda ke kira zuwa ga kare wannan masallaci mai alfarma daga shishigin yahudawa.
-
Kungiyar Kare Hakkin Bil'adama Ta Soki Unesco Da ke shirin Taro A Kasar Saudiyya
May 10, 2017 07:33Kungiyar ta "Human Right Watch' ta ce; tarihin Saudiyya akan batun hakkin dan'adam ba shi da kyau, domin kuma tana azabtar da masu fafutuka.
-
Palasdinu: Sojojin Sahayoniya Sun Kame Palasdinawa Da Dama.
May 09, 2017 08:08Sojojin na Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kame palasdinawa 15 a yammacin kogin jordan.
-
Syria: Fada A Tsakanin 'Yan Ta'adda A Kusa Da Birnin Damascus
May 09, 2017 08:06Kungiyoyin 'yan ta'adda na ci gaba da fada a junasu a kusa da birnin Damasscus na kasar Syria.