-
Damuwar MDD Kan Karuwan 'Yan Gudun Hijrar Iraki
May 09, 2017 02:12Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana damuwarta kan yadda 'yan gudun hijrar garin Mausil na Kasar Iraki ke karuwa.
-
Mutanen Kasar Yemen Na Kara Fadawa Cikin Mawuyacin Hali Saboda Yaki
May 08, 2017 08:14Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kasashe Su Taimakawa Al'ummar Yemen Da Su ke cikin Mawuyacin hali.
-
Al'ummar Palastinu Na Gudanar Da Gangami Mai Taken Daga Haifa Zuwa Aqsa
May 08, 2017 02:59Palastinawa sun fara gudanar da gangami mai taken daga Haifa zuwa Aqsa da nufin kara tabbatar da rashin amincewarsu da mamaye musu kasa da yahudawa suka yi.
-
An gargadi Gwamnatin Bahrain Akan Sheikh Issa Kasim
May 07, 2017 07:43Kungiyar gwgwarmaya Musulunci ta Kasar Iraki "Haraktun-Nujaba'a' ta gargadi gwamnatin Bahrain akan duk wani yunkuri na cutar da babban malamin addinin kasar Sheikh Isa Kasim.
-
Halakar Sojojin Hayar Saudiyya 10 A Lardin Ta'az Na Kasar Yamen
May 07, 2017 01:03Sojojin Yamen da dakarun Ansarullahi sun kashe sojojin hayar masarautar Saudiyya akalla 10 a lardin Ta'az da ke kudu maso yammacin kasar ta Yamen.
-
Mahukuntan Bahrain Na Shirin Yanke Hukunci A Kan Sheikh Isa Kasim
May 06, 2017 14:54A daidai lokacin da mahukuntan kasar Bahrain ke shirin yanke hukunci na karshe a kotun masarautar kasar a kan babban malamin addinin mulsunci na kasar Sheikh Isa Kasim, ana cikin zaman dardar a fadin kasar kana bin da ka iya zuwa ya komo.
-
Syria : An Fara Aiwatar Da Yarjejeniyar Kafa Tuddan Mun Tsira
May 06, 2017 11:11Bayanai daga Syria na cewa an samu dan sukuni a yankunan dake fama da rikice-rikice, bayan fara aiwatar da yarjejeniyar kafa tuddan mun tsira a kasar.
-
Palasdinu: Isma'ila Haniyya Ya Zama Shugaban Ofishin Siyasa Na Kungiyar Hamas.
May 06, 2017 09:00A jiya Juma'a ne kungiyar ta Hamas ta zabi Isma'ila Haniyya a matsayin magajin Khalid Mash'al.
-
Syria: Mayakan Kurdawa Sun Kashe 'Yan kungiyar Da'esh Fiye Da 100
May 06, 2017 09:00Mayakan na kurdawa sun kashe 'yan ta'addar Da'esh 120 a gundumar Rikkah da ta ke arewacin Syria.
-
Iraki: Sojojin Gwamnati Na Kara Samun Nasara Akan 'Yan Da'esh A Birnin Mosel.
May 05, 2017 02:01A jiya alhamis sojojin Iraki sun kasar samun nasarar kwace wani unguwanni biyu a cikin birnin Mosel.