-
Na'im Kassim: Fursunonin Palasdinawa Su Ne Sautin Gwagwarmaya
May 05, 2017 01:58Mataimakin Babban Sakataren Kungiyar Hizbullah Ya ce; Fursunonin na Palasdinawa suna ci gaba da gwagwarmaya ne akan 'yan sahayoniya ta hanyar jaruntar da su ke nunawa.
-
Matsalar Ta'addanci Tana Daga Cikin Manyan Kalubalen Da Suke Fuskantar Kasar Masar
May 05, 2017 00:36Shugaban kasar Masar ya bayyana cewa: Hatsarin ta'addanci yana daga cikin manya-manyan kalubalen da suke fuskantar kasarsa.
-
An Sake Dawo Da Batun Faduwar Kugiya A Masallacin Haramin Makka
May 04, 2017 12:19An sake tado batun faduwar kugiya a cikin masallacin haramin Makka mai alfarma wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar alhazai da dama.
-
Dakarun Izzudden Al-Qassam Sun Ja Kunnen 'Isra'ila' Kan Batun Fursunoni
May 03, 2017 06:46Dakarun Izzudden al-Qassam, bangaren soji na kungiyar Hamas ta ba wa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila wa'adin sa'oi 24 da amince da bukatun fursunoni masu yajin cin abinci ko kuma su jira abin da zai biyo baya.
-
Bahrain: Ana Ci gaba Da Yin Tir da Musgunawa Fursunoni A cikin Gidajen Kurkuku.
May 01, 2017 14:48Kungiyoyin Kare Hakkin Bil'adama Suna Ci gaba Da yin Tir Da Yadda Mahukuntan Kasar Bahrain Su ke Cutar Da Fursunoni.
-
Kungiyar Hamas Na Shirin Sanar Da Sunan Sabon Shugabanta
May 01, 2017 06:22Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta bayyana cewar nan da 'yan kwanaki kadan za ta sanar da sunan sabon shugaban kungiyar wanda zai ci gaba da jagorancinta.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun 'Yantar Da Yankunan Da Suke Dauke Da Rijiyoyin Man Fetur
May 01, 2017 01:14Sojojin gwamnatin Siriya da tallafin dakarun sa-kai sun yi nasarar 'yantar da yankuna da dama da suke dauke da rijiyoyin man fetur na kasar daga mamayar 'yan ta'adda.
-
Yemen : Jirgin Amurka Marar Direba Ya Hallaka 'Yan Al'Qaida 5
Apr 30, 2017 07:26Rahotanni daga Yemen na cewa 'yan ta'ddan Al'Qaida biyar en suka hallaka a yayin da wani jirgin yakin Amurka marar matuki ya kai hari kan motarsu a gabashin birnin Sanaa.
-
Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Zata Fara Gudanar Da Gine-Gine A Yankunan Palasdinawa
Apr 29, 2017 13:33Gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta shirye-shiryen fara gudanar da gine-ginen gidajen Yahudawan Sahayoniyya 'yan kaka gida a yankunan Palasdinawa da ta mamaye duk da adawar da duniya ke ci gaba da nunawa kan wannan mummunar aniya nata.
-
Tanzaniya : An Kori Ma'aikata 10,000 Saboda Difloma Na Bogi
Apr 29, 2017 06:34Shugaba John Magufuli na Tanzaniya ya sallami ma'aikata 10,000 daga bakin aiki saboda amfani da takardun difloma ko na aiki na karya.