-
Amurka : Mai Yiwa Mun Hallaka Kwamandan IS Na Afganistan
Apr 29, 2017 06:34Ma'aikatar tsaron Amurka ta ce wata killah babban kwamandan kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh a Afganistan, Abdul Hasib ya hallaka a harin baya bayan nan data kai a gabashin kasar.
-
Magabatan Bahrain Sun Hana Sallar Juma'a A Yankin Deraz
Apr 29, 2017 01:17Watanni goma a jere da Dakarun tsaron Ali-Khalifa suke hana a gudanar da sallar Juma'a a yankin Deraz da suke ci gaba da killa ce shi.
-
Sojojin Syria Sun Halaka 'Yan Ta'addan Takfiriyyayh Da Dama A Gabashin Kasar
Apr 28, 2017 12:28Dakarun gwamnatin kasar Syria sun kaddamar da wani farmaki a kan wasu sansanonin 'yan ta'addan wahabiyyah takfiriyyah na Daesh (ISIS) a kudu maso gabashin kasar, inda suka halaka fiye da 60 daga cikin 'yan ta'addan, tare da jikkatar wasu.
-
Taliban Ta Shelanta Farmaki Kan Dadarun Ketare A Afganistan
Apr 28, 2017 06:02Kungiyar Taliban a kasar Afganistan ta shelanta wani farmaki mai suna ''Operation Mansouri'' kan dakarun kasashen waje dake kasar.
-
Kokarin Ministan Harkokin Wajen Kasar Saudia Wajen Aibata Iran A Tafiyarsa Zuwa Mosco
Apr 28, 2017 00:58Ministan harkokin wajen kasar Saudia Adel Aljubair ya yi kokarin kushe Junhuriyar Musulunci ta Iran (JMI) a tafiyarsa ta ranar Laraba da ta gabata zuwa birnin Mosco na kasar Rasha.
-
An 'Yanto Kashi 83% Na Garin Mosil
Apr 27, 2017 13:33Kakakin Ma'aikatar cikin gidan kasar Iraki ya ce bayan 'yanto bangaren gabashin Mosil kashi 83% na Mosil an tsarkake shi daga hanun 'yan ta'addar ISIS
-
Palasdinawa Na Yajin Aikin gama Gari
Apr 27, 2017 06:40Al'ummar Palasdinu na wani yajin aikin gama gari domin nuna goyan bayansu ga fursunonin dake yajin cin abunci a gidajen kurkukun yahudawan mamaya na Isra'ila.
-
Isra'ila Ta Kai Hari Da Makami Mai Linzami A Syria
Apr 27, 2017 06:40Bayanai daga Syria na cewa Israila ta kaiwa kasar wani hari na tsokana da makami mai linzami akan wata barikin soji dake wajen filin jiragen sama na Damascos.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Da Kasar Turkiyya Ta Kai A Lardin Sinjar Na Kasar Iraqi
Apr 26, 2017 11:33Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi Allah wadai da hare haren da jiragen yakin kasar turkia suka kai a cikin lardin Sinjar na kasar Iraqi a jiya Talata
-
Syria : Dakarun Kurdawa 28 Suka Hallaka A Hare-haren Turkiyya
Apr 26, 2017 06:36Hukumar dake sa ido kan al'amuran kare hakkin bil adama ta kasa a Syria ta ce adadin mutanen suka rasa rayukansu a hare-haren da jiragen saman Turkiyya kan dakarun Kurdawa ya kai 28, kana wasu 19 na daban suka raunana.