-
Bukatun Palastinawa Masu Yajin Cin Abinci A Gidajen Kason Isra'ila
Apr 26, 2017 01:19Marwan Barguthi daya daga cikin fitattun Palastinawa da ke tsare a gidan kason Isra'ila, ya aike da wasika zuwa ga majalisun dokokin na kasashen duniya, domin neman su mara baya ga fursunonin Palastinawa da ke neman hakkokinsu.
-
Farmaki Mai Taken "Muhammad Rasulullah" A Kan 'Yan Ta'addan ISIS A Mausul
Apr 26, 2017 01:19Dakarun sa kai na kasar Iraki sun fara kaddamar da wani farmaki mai taken Muhammad Rasulullah a Mausul.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Karin Tallafi Don Yan Gudun Hijirar Yemen
Apr 25, 2017 07:21Majalisar dinkin duniya ta buakci karin taimako don tallafawa mutanen kasar Yemen wadanda suke fuskantar barazanar yunwa da karancin abinci.
-
Dubban Daruruwan Mutane Daga Yammacin Birnin Musil Na Kasar Iraqi Sun Kauracewa Gidajensu
Apr 25, 2017 07:20Majalisar dinkin duniya ta bada labarin cewa dubban daruruwan muyanen birnin Musil na kasar Iraqi ne suka kaura daga yammacin birnin Musil sansadiyyar yaki tsakanin sojojin gwamnatin kasar da kuma mayakan kungiyar Daesh.
-
Syria Na Shirye Don Tsagaita Wuta A Khan Cheikhoun
Apr 25, 2017 01:10Ministan tsaron Rasha ya sanar da cewa dakarun kasar Syria a shirye suke domin tsagaita wuta a Khan Cheikhoun domin baiwa kwararu na kasa da kasa damar shiga yankin don aiwatar da bincike kan zargin amfani da iskar gas mai guba.
-
Dakarun Sa Kai Na Kasar Iraki Sun Ja Kunnen Shugaba Erdogan Na Kasar Turkiyya
Apr 24, 2017 12:43Dakarun sa kai na kasar Iraki da aka fi sani da "Hashd al-Sha’abi " sun ja kunnen shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan da ya guji tsoma baki cikin harkokin cikin gidan kasar Irakin.
-
Alhuthi: Amurka Da Isra'ila Ne Tushen Matsalolin Gabas Ta Tsakiya
Apr 24, 2017 02:31Jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ya bayyana Amurka da Isra'ila a matsayin ummul haba'isin dukkanin matsalolin yankin gabas ta tsakiya.
-
'Yan Kasar Yemen Miliyan 17 Ne Ke Fuskantar Barazanar Yunwa.
Apr 23, 2017 13:33Hukumar Samar da abinci ta MDD ta sanar da cewa kasar Yemen na bukatar taimakon gaggauwa na tsabar kudi Dala biliyan daya da miliyan 200 domin magance matsalar abinci musaman ma a wuraren da aka fuskanci fari inda kimanin 'yan kasar miliyan 17 ke fuskantar barazanar yunwa.
-
Sergei Lovrov Ya Ce; Rasha, Iran Da Kungiyar Hizbullahi Suna Yaki Da Ta'addanci Ne A Siriya
Apr 23, 2017 00:54Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya jaddada bukatar ganin kasashen yammacin Turai da Amurka sun canja ra'ayinsu kan kasar Siriya domin samun nasarar murkushe 'yan ta'adda a cikin kasar.
-
An Bukaci Taimakon Red Cross Kan Yajin Cin Abincin Fursunonin Palastinawa
Apr 22, 2017 13:04An bukaci kungiyar bayar da agajin gaggawa ta duniya Red Cross da ta taimaka wajen ganin an warware batun yajin cin abinci da fursunonin Palastinawa ke yi.