-
Amurka Zata Gina Sansanin Sojinta Na Boye A Wata Kasa A Gabas Ta Tsakiya.
Apr 22, 2017 07:31Majilar Labarai daga ma'aikatar tsaron kasar Amurka ta bada labarin cewa zata gina wani sansanin sojojin sama na kasar a boye a wata kasa a gabas ta Tsakiya, kuma ta ware dalar Amurka miliom 34 don yin hakan.
-
Shugaba Asad Ya Zargi Turkiyya Da Ba Wa 'Yan Ta'adda Makamai Masu Guba
Apr 22, 2017 01:16Shugaban kasar Siriya Bashar al-Asad yayi kakkausar suka ga kasar Turkiyya saboda ba wa 'yan ta'addan takfiriyya da suke yaki a kasar Siriyan makamai masu guba yana mai cewa ba shi da komai kashin shakku dangane da hadin gwiwan da ke tsakanin gwamnatin Turkiyya da 'yan ta'addan.
-
Taliban Ta Kashe Sojojin Afganistan 50
Apr 21, 2017 13:27Sojojin Afganistan 50 ne suka rasa rayukansu kana wasu a wani hari da kungiyar taliban ta dauki alhakin kai masu a wannan Juma'ar.
-
Jinkirin MDD Na Yin Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kasar Siriya
Apr 21, 2017 00:04Bayan jan kafa na wani lokaci, daga karshe dai kakakin kwamitin kolin kula da hakkokin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya fito ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai wa tawagar fararen hula a kasar Siriya.
-
Yansanda A Kasar Masar Sun Kashe Mutumin Da Ake Tuhuma Da Kai Hari Kusa Da Wani Coki A Kasar
Apr 20, 2017 10:33Majiyar yan sanda a kasar Masar ta bayyana cewa yansandan sun kashe wani mutum wanda ake tsammani yana da hannu a cikin harin ta'addanci da aka kai a kusa da wani coci a yankin Sina wanda ya kai ga mutuwar dansada guda da kuma raunata wasu ukku.
-
Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada A Yankin Gabar Yammacin Kogin Jordan na Palasdinu
Apr 19, 2017 13:52Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbe wani bapalasdine har lahira a gabar yammacin kogin Jordan.
-
An Hallaka Sojojin Saudiyya 12 A Yemen Bayan Harbo Wani Jirgin Yakinsu
Apr 19, 2017 06:46Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar alal akalla sojojin Saudiyya 12 ne suka hallaka bayan da dakarun kasar Yemen suka harbo wani jirgin yakin Saudiyya mai saukar ungulu samfurin Black Hawk da ke kai hare-hare cikin kasar Yemen din.
-
Isra'ila Na Kokarin Kisan Gilla Ga Fursinonin Palastinawa
Apr 19, 2017 00:58A ci gaba da take-taken mahukuntar HKI na tsananta azabtar da fursunonin Palastinawa, daya daga cikin magabatan kasar ya bukaci a zartar da hukuncin kisa ga firsinonin da suka shiga yajin cin abinci.
-
Iran Da Rasha Suna Taka Rawa Wajen Tabbatar Da Tsaro A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Apr 18, 2017 14:45Jakadan Iran a Rasha ya ce; Iran da Rasha sun fahimci hakikanin barazanar tsaro da 'yan ta'adda su ke da ita, domin haka su ka hada karfi wuri guda domin tabbatar da tsaro.
-
Sojojin Yemen Sun Kakkabo Jirgi Mai Saukar Angulu Na Sojojin Saudiyya
Apr 18, 2017 14:43A kalla Sojoji 13 ne su ka halaka saboda fadowar jirgin na Saudiyya a gundumar Ma'arib.